{"id":2571,"date":"2024-12-04T13:00:27","date_gmt":"2024-12-04T13:00:27","guid":{"rendered":"https:\/\/taskarnasaba.com.ng\/?p=2571"},"modified":"2024-12-04T17:39:16","modified_gmt":"2024-12-04T17:39:16","slug":"rikidar-halittun-ruwa-zuwa-na-kasa","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571","title":{"rendered":"Riki\u0257ar Halittun Ruwa Zuwa na \u0198asa"},"content":{"rendered":"\n<p>Daga<strong> Muhammad Cisse<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>Masana juyin halitta, sun yarda da cewa, halittun ruwa sun riki\u0257e sun koma halittun da ke tafiya a doron \u0199asa tun shekaru Miliyan 500 da suka gabata, zamanin da ake kira da suna; Zamanin Cambrian a turance.<\/p>\n\n\n\n<p>A cewarsu wannan wani zamani ne da babu wasu halittu daga Duwatsu sai halittun da ke cikin ruwa, ma\u2019ana; Halittu a wancan lokacin sun fara wanzuwa ne a siffar Kifi.<\/p>\n\n\n\n<p>To, amma gaskiyar batu shi ne cewar, kamar yadda ya kasance halittu a Zamanin Cambrian ba su da magabata, haka ma babu wata ala\u0199a da take nuna riki\u0257arsu, lokaci bayan lokaci, tsakanin halittun \u0199asa da Kifi. Ya na da kyau a fahimta cewa, babu wasu siffofi da suka dangantasu.<\/p>\n\n\n\n<p>Dabbobi masu \u0199afafuwa su na da tsarin halittar jiki, haka Kifi ya na da nasa. In da ace wannan da\u2019awa ta riki\u0257ar halittun ruwa zuwa halittun doron \u0199asa gaskiya ce, ya kamata a ce &#8220;Juyin halitta&#8221; ya \u0257auki Biliyoyin matakai wanda zai cika, kuma ya kamata a ga Biliyoyin tsaka-tsakin halittun da ke nuna haka.<\/p>\n\n\n\n<p>Masanan sun yi shekaru 140 su na yin haka, don tono \u0253ur\u0253ushin halittar da ke nuna wa\u0257annan \u0199a\u2019ida tasu. Sun gano Miliyoyin \u0199asusuwan \u0253ur\u0253ushin halittun \u0199asa da Kifaye; amma har yanzu ba su samu ko \u0257aya da yake nuna tsaka-tsakin halitta ba, (wato wata halitta da za ta kasance rabi kifi, rabi dabba) har yau ba su samo hakan ba.<\/p>\n\n\n\n<p>Masanin binciken \u0253ur\u0253ushin halittu, Gerald T. Todd ya amsa wannan batu a cikin littafinsa mai taken &#8220;Evolution of the Lung and the origin of Bony fishes.&#8221;<\/p>\n\n\n\n<p>Masana ilimin juyin halitta, sun bayar da misalan Kifaye guda uku, a lokacin da halittar Kifin take \u0199o\u0199arin riki\u0257a zuwa halittar da ke taka doron \u0199asa. To, amma dukkanin \u0253angarori uku na Kifaye da aka samu a daftarin \u0253ur\u0253ushin halittu, sun bayyana a kusan lokaci \u0257aya. Sun sha bamban ta kowace fuska, kuma ga shi su na da girman jiki.<\/p>\n\n\n\n<p>Ta ina suka fara wanzuwa, kuma ta \u0199a\u0199a suka samo manyan ga\u0253\u0253ai, kuma mene ne ya sa ba a gano asalinsu, ko tsaka-tsakin siffarsu ba?<\/p>\n\n\n\n<p>Tatsuniyar juyin halitta ta na da\u2019awar cewa dai; Kifi ya faro ne daga \u0199waro mai \u0199asusuwa izuwa Dabba mai \u0199afafuwa. Amma babu gamsashshiyar hujja akan haka. Babu ma ko da \u0253ur\u0253ushin halittar da ta ta\u0253a wanzuwa.<\/p>\n\n\n\n<p>Dangane da halittar da ka iya kasancewa tsaka-tsaki, wato rabi Kifi rabin Dabba, kafin ta zama dabba gaba daya? To, a nan ma dai, masana ilimin juyin halitta ba su da ta cewa, domin sun ba da kai bori ya hau.<\/p>\n\n\n\n<p>Wani shahararren masanin juyin halitta mai fa\u0257a aji, Robert L. Carrol, ya gasgata batun cewa, ba su da wannan amsa, kuma Mawallafin Littafin &#8216;Vertebrate Paleontology and Evolution,&#8217; inda yake cewa: &#8220;Ba mu da tsaka-tsakin \u0253ur\u0253ushin halitta tsakanin magabacin Kifi da kuma farkon halittar Dabba mai \u0199afafuwa.&#8221;<\/p>\n\n\n\n<p>Babu wata hujja a kan \u0257aya daga halittun Ruwa wa\u0257anda za a yi zatonsu a wata magabaciyar halitta guda.<\/p>\n\n\n\n<p>Ko da dai akwai wani nau\u2019i na Kifi da ake kira &#8216;Coelacanth,&#8217; wanda bayan kimanin shekaru Hamsin da suka shu\u0257e ne, masanan suka yi zaton cewa wannan halitta ta wanzu.<\/p>\n\n\n\n<p>Wannan Kifi da ake kira &#8216;Coelacanth,&#8217; wanda aka yi \u0199iyasin shekarunsa miliyan 410, an gabatar da \u0253ur\u0253ushinsa a matsayin tsaka-tsakin sifa da ke \u0257auke da \u0199asusuwa irin na da, da \u0199wa\u0199walwa irin ta yanzu, da kuma kayan hanji da jijiyoyi wanda za su iya aiki a ban-\u0199asa, har da kuma ga\u0253o\u0253in da ka iya taimakawa wajen yin tafiya.<\/p>\n\n\n\n<p>Wa\u0257annan bayanai sun samu kar\u0253uwa a matsayin wata hujja wadda ba za a iya juyar da ita ba a tsakanin masana kimiyya, har izuwa shekera ta 1930.<\/p>\n\n\n\n<p>An gabatar da Kifi &#8216;Coelacanth&#8217; a matsayin tsaka-tsakin sifa ta gaskiya wadda ta tabbatar da hujjar riki\u0257ar halittun ruwa zuwa halittun doron \u0199asa.<\/p>\n\n\n\n<p>To amma, bayan shekaru 8 da samuwar waccan hujjar, a ranar 22 ga watan Disamba, 1938, bincike mai ban sha\u2019awa ya gano dangin Kifi Coelacanth a Tekun Indiya, wanda da, aka gabatar da shi a matsayin tsaka-tsakin sifa wa\u0257anda suka gushe shekaru Miliyan 70 da suka shu\u0257e. Gano rayayyiyar wannan halitta da aka yi ya jefa masana cikin damuwa, cike da mamaki.<\/p>\n\n\n\n<p>Masanin \u0253ur\u0253ushin halitta J.L.B. Smith ya ce, ba zai zama ya yi mamaki ba idan da zai ga rayayyen halittar Dinosaur. A shekarun da suka gabata, an kama Kifi Coelacanth guda 200 a wurare daban-daban a fa\u0257in Duniya.<\/p>\n\n\n\n<p>Rayayyun Coelacanth sun nuna \u0199arara irin nisan Dam a sama juyin halitta suka yi wajen \u0199ir\u0199irar tatsuniyoyinsu, sa\u0253anin da\u2019awarsu. Coelacanth ta tabbata ba shi da Huhun da ballantana babbar \u0198wa\u0199walwa. Ga\u0253ar da masanan suka gabatar a matsayin huhun da, an gano cewar ba komai bane illa \u0199unzumin yawu ne. bayan haka, an gabatar da Coelacanth ne a matsayin \u201dDabba mai \u0199o\u0199arin yin rarrafe ta fito daga ruwa zuwa ban \u0199asa,\u201d a ha\u0199i\u0199ani kuwa Kifi ne da ke zaune can \u0199ar\u0199ashin Teku kuma bai ta\u0253a saman ruwa da a\u0199alla mita 180 ba.<\/p>\n\n\n\n<p>Dalilan da suka sa, masa ilimin Kimiyya na wannan zamani (wa\u0257anda ba sa tare da \u0199a\u2019idar juyin halitta) suka bayar, game da dalilan da suka sa riki\u0257ar halittun ruwa zuwa halittun doron \u0199asa ba za ta yi wu ba, su ne;<\/p>\n\n\n\n<ol class=\"wp-block-list\">\n<li>Nauyin jikinsu: Halittun da ke rayuwa a cikin ruwa ba su da matsalar \u0257aukar nauyin jikinsu. Haka kuma, halittun da ke rayuwa a ban-\u0199asa yawancinsu su na \u0257aukar kashi (40%) arba&#8217;in cikin dari na kuzarin da ka iya \u0257aukar jikin nasu zuwa ko&#8217;ina, saboda haka ka ga halittun da ke neman riki\u0257a zuwa \u0199asa sai sun samo sababbin ga\u0253o\u0253i da \u0199asusuwan da za su iya \u0257aukar nauyin kuzarin da zai sa rayuwarsu ta daidaita, wanda kuma mawuyaci ne maye gurbi da ke tattare da asu ya samar da hakan.<\/li>\n\n\n\n<li>Jure zafi: a \u0199asa, hucin Zafi ko Sanyi na saurin canjawa da bazuwa mai fa\u0257i. Halittun \u0199asa na \u0257auke da \u0199wayoyi a jikinsu da za su iya jure \u0199arfin yanayin. haka kuma, a ruwa, hucin Zafi ko Sanyi ba ya saurin canjawa kuma ba ya fa\u0257a\u0257a. Saboda haka, halittar da ke rayuwar a irin wannan yanayi na cikin ruwa su na bu\u0199atar sinadarai na kariya daga yanayin da ke canjawa a ban-\u0199asa, dai-dai gwargwado. Abu ne da ya sa\u0253a wa hankali a yi da&#8217;awar Kifi na \u0257auke da wa\u0257annan sinadarai ta hanyar bazuwar maye gurbi a yayin da suka hau doron-\u0199asa.<\/li>\n\n\n\n<li>Amfani da ruwa: Ruwa har da ji\u0199a\u0199\u0199iyar iska abubuwa ne da halittun da ke rayuwa a doron-\u0199asa, suke amfani da su da riritawa saboda \u0199arancin hanyar samun ruwa akan \u0199asa. Misali, sai an halicci fata yadda za ta ri\u0199a fitar da ruwa zuwa wani mi\u0199idari tare da kiyayewa daga fitarsa. Saboda haka, halittun \u0199asa za su samu ga\u0253ar jin \u0199ishirwa, wadda halittun ruwa ba su da ita. Bayan haka, fitar jikin dabbobin ruwa ba daidai yake da dabbobin da ba a ruwa suke ba.<\/li>\n\n\n\n<li>\u0198oda: Halittun Ruwa na da sassau\u0199ar hanyar fitar da datti daga jikinsu, musamman sinadarin &#8216;Ammonia,&#8217; ta hanyar tace su tun da mazauninsu cike yake da ruwa. A \u0199asa kuwa, sai an ta\u0199aita amfani da ruwa. Wannan shi ne ya sa wa\u0257annan halittu suke da tsarin \u0198oda. Madalla, da samuwar \u0198oda, sinadarin &#8216;Ammonia&#8217; na taruwa ne a nan kuma ya canja zuwa sinadarin &#8216;Urea&#8217; (fitsari) da kuma \u0199arancin ruwan da take amfani da shi yayin fitarwa. \u0199ari a kan haka, ana bu\u0199atar sababbin ga\u0253\u0253an da za su samar wa da \u0198oda ta ri\u0199a aiki sosai. A ta\u0199aice, idan a nan son riki\u0257ar Halittar Ruwa zuwa ta \u0199asa ta yi wu daidai da minti guda a wajen ruwa ba. Idan ana son rayuwarsu a ban-\u0199asa, to sai sun samu kyakkywan Huhu, shi ma a gan shi kwatsam!<\/li>\n<\/ol>\n\n\n\n<p>Saboda haka, abu ne mawuyaci a ce dukkan wa\u0257annan canje-canje za su afku a tsarin halittarsu a lokaci guda kuma kwatsam!<\/p>\n\n\n\n<p>Magana ta \u0199arshe dai ita ce, dukkanin wata halitta da ke fa\u0257in Duniya da abin da yake cikinta, Allah mahaliccin kowa da komai ne Ya halicce ta, shi ne kuma yake da iko akan komai, idan Ya yi nufin halittar wani abu, sai ya ce da shi kasance, kuma ya kasance.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Daga Muhammad Cisse Masana juyin halitta, sun yarda da cewa, halittun ruwa sun riki\u0257e sun koma halittun da ke tafiya a doron \u0199asa tun shekaru Miliyan 500 da suka gabata, zamanin da ake kira da suna; Zamanin Cambrian a turance. A cewarsu wannan wani zamani ne da babu wasu halittu daga Duwatsu sai halittun da [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":2570,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"inline_featured_image":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[82],"tags":[],"class_list":["post-2571","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-dabbobi"],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.0 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Riki\u0257ar Halittun Ruwa Zuwa na \u0198asa<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"noindex, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Riki\u0257ar Halittun Ruwa Zuwa na \u0198asa\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Daga Muhammad Cisse Masana juyin halitta, sun yarda da cewa, halittun ruwa sun riki\u0257e sun koma halittun da ke tafiya a doron \u0199asa tun shekaru Miliyan 500 da suka gabata, zamanin da ake kira da suna; Zamanin Cambrian a turance. A cewarsu wannan wani zamani ne da babu wasu halittu daga Duwatsu sai halittun da [&hellip;]\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"Taskar Nasaba\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2024-12-04T13:00:27+00:00\" \/>\n<meta property=\"article:modified_time\" content=\"2024-12-04T17:39:16+00:00\" \/>\n<meta property=\"og:image\" content=\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/images-2024-12-04T131903.455.jpeg\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:width\" content=\"436\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:height\" content=\"703\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:type\" content=\"image\/jpeg\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"Taskar Nasaba\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"Taskar Nasaba\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"7 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\/\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571\"},\"author\":{\"name\":\"Taskar Nasaba\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/50c6fe8b25398ccbaf7fd94dee1c8456\"},\"headline\":\"Riki\u0257ar Halittun Ruwa Zuwa na \u0198asa\",\"datePublished\":\"2024-12-04T13:00:27+00:00\",\"dateModified\":\"2024-12-04T17:39:16+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571\"},\"wordCount\":1419,\"commentCount\":1,\"publisher\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/images-2024-12-04T131903.455.jpeg\",\"articleSection\":[\"Dabbobi\"],\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"CommentAction\",\"name\":\"Comment\",\"target\":[\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571#respond\"]}]},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571\",\"name\":\"Riki\u0257ar Halittun Ruwa Zuwa na \u0198asa\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#website\"},\"primaryImageOfPage\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571#primaryimage\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/images-2024-12-04T131903.455.jpeg\",\"datePublished\":\"2024-12-04T13:00:27+00:00\",\"dateModified\":\"2024-12-04T17:39:16+00:00\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571\"]}]},{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571#primaryimage\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/images-2024-12-04T131903.455.jpeg\",\"contentUrl\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/images-2024-12-04T131903.455.jpeg\",\"width\":436,\"height\":703},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Riki\u0257ar Halittun Ruwa Zuwa na \u0198asa\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#website\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/\",\"name\":\"Taskar Nasaba\",\"description\":\"\",\"publisher\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization\"},\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"Organization\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization\",\"name\":\"Taskar Nasaba\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/\",\"logo\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/logo\/image\/\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/cropped-TN_WHITE.jpg-removebg-preview.png\",\"contentUrl\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/cropped-TN_WHITE.jpg-removebg-preview.png\",\"width\":343,\"height\":345,\"caption\":\"Taskar Nasaba\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/logo\/image\/\"}},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/50c6fe8b25398ccbaf7fd94dee1c8456\",\"name\":\"Taskar Nasaba\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/image\/\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/10\/cropped-Taskar-Nasaba-PNG-100x100.png\",\"contentUrl\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/10\/cropped-Taskar-Nasaba-PNG-100x100.png\",\"caption\":\"Taskar Nasaba\"},\"sameAs\":[\"http:\/\/www.taskarnasaba.com.ng\"],\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?author=2\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Riki\u0257ar Halittun Ruwa Zuwa na \u0198asa","robots":{"index":"noindex","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Riki\u0257ar Halittun Ruwa Zuwa na \u0198asa","og_description":"Daga Muhammad Cisse Masana juyin halitta, sun yarda da cewa, halittun ruwa sun riki\u0257e sun koma halittun da ke tafiya a doron \u0199asa tun shekaru Miliyan 500 da suka gabata, zamanin da ake kira da suna; Zamanin Cambrian a turance. A cewarsu wannan wani zamani ne da babu wasu halittu daga Duwatsu sai halittun da [&hellip;]","og_url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571","og_site_name":"Taskar Nasaba","article_published_time":"2024-12-04T13:00:27+00:00","article_modified_time":"2024-12-04T17:39:16+00:00","og_image":[{"width":436,"height":703,"url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/images-2024-12-04T131903.455.jpeg","type":"image\/jpeg"}],"author":"Taskar Nasaba","twitter_card":"summary_large_image","twitter_misc":{"Written by":"Taskar Nasaba","Est. reading time":"7 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571"},"author":{"name":"Taskar Nasaba","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/50c6fe8b25398ccbaf7fd94dee1c8456"},"headline":"Riki\u0257ar Halittun Ruwa Zuwa na \u0198asa","datePublished":"2024-12-04T13:00:27+00:00","dateModified":"2024-12-04T17:39:16+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571"},"wordCount":1419,"commentCount":1,"publisher":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization"},"image":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/images-2024-12-04T131903.455.jpeg","articleSection":["Dabbobi"],"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"CommentAction","name":"Comment","target":["https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571#respond"]}]},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571","name":"Riki\u0257ar Halittun Ruwa Zuwa na \u0198asa","isPartOf":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#website"},"primaryImageOfPage":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571#primaryimage"},"image":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/images-2024-12-04T131903.455.jpeg","datePublished":"2024-12-04T13:00:27+00:00","dateModified":"2024-12-04T17:39:16+00:00","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571#breadcrumb"},"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571"]}]},{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571#primaryimage","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/images-2024-12-04T131903.455.jpeg","contentUrl":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/images-2024-12-04T131903.455.jpeg","width":436,"height":703},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2571#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/taskarnasaba.com\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Riki\u0257ar Halittun Ruwa Zuwa na \u0198asa"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#website","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/","name":"Taskar Nasaba","description":"","publisher":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization"},"potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"Organization","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization","name":"Taskar Nasaba","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/","logo":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/logo\/image\/","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/cropped-TN_WHITE.jpg-removebg-preview.png","contentUrl":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/cropped-TN_WHITE.jpg-removebg-preview.png","width":343,"height":345,"caption":"Taskar Nasaba"},"image":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/logo\/image\/"}},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/50c6fe8b25398ccbaf7fd94dee1c8456","name":"Taskar Nasaba","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/image\/","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/10\/cropped-Taskar-Nasaba-PNG-100x100.png","contentUrl":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/10\/cropped-Taskar-Nasaba-PNG-100x100.png","caption":"Taskar Nasaba"},"sameAs":["http:\/\/www.taskarnasaba.com.ng"],"url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?author=2"}]}},"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/images-2024-12-04T131903.455.jpeg","jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2571","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=2571"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2571\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":2572,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2571\/revisions\/2572"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/2570"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=2571"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=2571"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=2571"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}