{"id":2747,"date":"2026-03-04T14:28:52","date_gmt":"2026-03-04T14:28:52","guid":{"rendered":"https:\/\/taskarnasaba.com.ng\/?p=2747"},"modified":"2026-03-04T14:29:02","modified_gmt":"2026-03-04T14:29:02","slug":"tushen-rikicin-palas%c9%97inawa-da-yahudawa","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747","title":{"rendered":"Tushen Rikicin Palas\u0257inawa da Yahudawan Isra&#8217;ila"},"content":{"rendered":"\n<p><em>Matsalar Yahudawa da dangantakarsu da yankin Gabas ta Tsakiya lamarin ne mai da\u0257a\u0257\u0257en tarihi.<\/em><\/p>\n\n\n\n<p><em>Tun kafin haihuwar Annabi Musa (A.S), a zamanin Annabi Ibrahim (A.S), wannan yanki na Palas\u0257inu, Ira\u0199i, Siriya da Misra ya kasance Cibiya ta zamantakewa da addini a Duniya baki \u0257aya.<\/em><\/p>\n\n\n\n<p><em>Annabi Ibrahim (A.S) ya na da \u01b4a\u01b4a biyu masu tasiri a tarihin addinai: Annabi Ishaq (A.S) da Annabi Isma\u2019il (A.S). Yahudawa su na ganin kansu a matsayin zuriyar Ishaq (A.S), yayin da Larabawa \u2013 ciki har da yawancin Palas\u0257inawa \u2013 suke danganta kansu da Isma\u2019il (A.S), wanda hakan ya \u0199ara haifar da rikitarwa a tarihin yankin tun \u0199arni da suka gabata.<\/em><\/p>\n\n\n\n<p><strong>Rayuwa a Yankin Kafin Mulkin Mallaka<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>Tsawon \u0199arni, wannan yanki ya ri\u0199a sauyawa \u0199ar\u0199ashin Dauloli daban-daban \u2013 kamar Daular Romawa, Byzantium, har zuwa Daular Usmaniyya wadda ta mamaye yankin na tsawon \u0199arni kafin rushewarta a 1918.<\/p>\n\n\n\n<p>Tun a wannan lokacin ne aka fara ganin bambancin \u0199abilanci da addini musamman tsakanin Larabawa Musulmai da kuma Yahudawa.<\/p>\n\n\n\n<p><strong>Ya\u0199in Duniya na \u018aaya da Tasirin Mulkin Mallaka<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>Bayan Ya\u0199in Duniya I, Birtaniya ta samu iko da yankin sannan ta yi rubutacciyar alkawari a 1917 wanda aka sani da &#8216;Balfour Declaration,&#8217; in da ta nuna goyon baya ga kafa \u201cGidan \u0199asa\u201d na Yahudawa a Palas\u0257inu. Wannan ya bu\u0257e \u0199ofar \u0199arin matsin lamba daga \u0199asashen Turai ga komawar Yahudawa zuwa wannan yanki.<\/p>\n\n\n\n<p><strong>Majalisar \u018ainkin Duniya da Tsagawar Yankin (UN Partition Plan)<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>A 1947, Majalisar \u018ainkin Duniya ta gabatar da tsarin raba Palas\u0257inu zuwa \u0199asa biyu: kashi 55% ga Yahudawa da kashi 45% ga Larabawa, tare da \u0199udurin cewa, birnin Jerusalem zai kasance \u0199ar\u0199ashin kulawar Duniya.<\/p>\n\n\n\n<p>Yahudawa sun amince da tsarin, amma Palas\u0257inawa da kasashen Larabawa sun \u0199i saboda sun yi imanin an zalunce su ta hanyar rabuwa da \u0199asarsu.<\/p>\n\n\n\n<p><strong>Yankin Isra\u2019ila da Ya\u0199in 1948<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>A 14 ga Mayu 1948, an ayyana kafa \u0199asar Isra&#8217;ila. Wannan ya haifar da ya\u0199in farko tsakanin Isra\u2019ila da \u0199asashen Larabawa (Lebanon, Masar, Siriya, Jordan da Ira\u0199i).<\/p>\n\n\n\n<p>Isra\u2019ila ta yi nasara, yayin da dubban Palas\u0257inawa suka zama \u01b4an gudun hijira \u2014 abin da ake kira &#8216;Na\u0199ba&#8217; (babban bala\u2019i).<\/p>\n\n\n\n<p><strong>Ya\u0199in 1967 da \u0198arin Mamaya<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>A lokacin &#8220;Six-Day War&#8221; (1967), Isra\u2019ila ta \u0199wace West Bank, Gaza Strip, Gabashin \u0198udus da sauran yankuna. Wannan ya \u0199ara tsananta rikicin, in da Palas\u0257inawa suka ji cewar an \u0199ara rage musu fili da damar samun \u0198asa mai cin gashin kanta.<\/p>\n\n\n\n<p><strong>Intifada da Gwajin \u0198arfi<\/strong><\/p>\n\n\n\n<ul class=\"wp-block-list\">\n<li>Intifada ta farko (1987\u20131993): Farar hula Palas\u0257inawa sun fara tawayen lumana don nuna adawa ga mamaya.<\/li>\n\n\n\n<li>Intifada ta biyu (2000\u20132005): Ta fi tsanani tare da samun hare-hare da Sojoji suka yi da juna, in da Duniya ta \u0199ara fahimtar zurfin rikicin da zamantakewar talauci da tashin hankali ke jawo.<\/li>\n<\/ul>\n\n\n\n<p><strong>Yarjejeniyar Oslo da Hukumar Palas\u0257inu<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>A 1993 an cimma Oslo Accords wanda ya ba da dama ga Palas\u0257inu ta kafa Hukumar Palas\u0257inu (Palestinian Authority) domin gudanar da wasu yankuna na West Bank da Gaza. Sai dai batutuwan \u0199alubale kamar \u0198udus, iyakoki, \u01b4an gudun hijira da matsugunan Yahudawa (settlements) sun ci gaba da kasancewa manyan matsaloli.<\/p>\n\n\n\n<p><strong>Matsayin \u0198asashen Larabawa<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>Kasashen Larabawa sun da\u0257e su na goyon bayan Palas\u0257inawa wajen neman \u0198asa mai cin gashin kanta.<\/p>\n\n\n\n<p>Masar da Jordan sun yi yarjejeniyar zaman lafiya da Isra\u2019ila, amma yawancin \u0199asashen Larabawa har yanzu su na \u0199alubalantar mamayar Isra\u2019ila da kuma neman kare martabar Palas\u0257inawa. A taron Arab League, sun na mai cewa, yakamata a samar da \u0198asa biyu bisa adalci.<\/p>\n\n\n\n<p>A gefe guda kuma, Iran na goyon bayan \u0199ungiyoyin da ke adawa da Isra\u2019ila, ciki har da Hamas da Hezbollah. Wannan ya sa rikicin ya zama ba wai na yankin ka\u0257ai ba, har ma ya zama na siyasar Duniya.<\/p>\n\n\n\n<p><strong>Iran da \u0198ungiyoyin da Ke Tare Da Su<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>Iran ta kasance mai goyon bayan \u0199ungiyoyin Palas\u0257inawa masu adawa da Isra\u2019ila, kamar Hamas da Hezbollah, tare da ba su tallafi na ku\u0257i da makamai.<\/p>\n\n\n\n<p>Wannan goyon bayan ya haifar da tsananin ta\u0199addama tsakanin Iran da Isra\u2019ila kuma ya sanya rikicin ya zama na siyasar \u0198asa da \u0198asa (Regional Proxy Conflict).<\/p>\n\n\n\n<p>A baya, yawancin \u0199asashen Larabawa sun kasance gaba \u0257aya kan goyon bayan Palas\u0257inu. Amma a shekarun baya-bayan nan, wasu daga cikinsu sun fara kulla hul\u0257a da Isra\u2019ila domin muradun siyasa da tattalin arzi\u0199i.<\/p>\n\n\n\n<p><strong>\u0198asashen Yamma (Amurka da Turai)<\/strong><\/p>\n\n\n\n<ul class=\"wp-block-list\">\n<li>Amurka ita ce babban abokiyar Isra\u2019ila, ta na ba ta tallafi na Soji da Diflomasiyya tun daga shekarun 1970s, kuma ta na muradin ganin tsaro ga Isra\u2019ila a matsayin abokiyar tattalin arzi\u0199i da tsaro a Gabas ta Tsakiya.<\/li>\n\n\n\n<li>A baya, Yammacin Turai \u0199ila ta fi nuna tsaka-tsaki ko goyon bayan sulhu, amma akwai bambance-bambance a cikin \u0199ungiyoyin EU, in da wasu \u0198asashe suka fara gane Palas\u0257inu a matsayin \u0198asa mai cin gashi.<\/li>\n\n\n\n<li>A 2025, \u0198asashe kamar Birtaniya, Kanada da Ostareliya sun amince da Palas\u0257inu a matsayin \u0198asa, su na barin matsayi na tsohon goyon baya ga Isra\u2019ila daga Amurka.<\/li>\n<\/ul>\n\n\n\n<p><strong>Majalisar \u018ainkin Duniya da Manufofin Zaman Lafiya<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>Majalisar \u018ainkin Duniya ta yawaita \u0199udura kan zaman lafiya tare da goyon bayan tsarin \u201c\u0198asa biyu\u201d (two-state solution), wanda \u0198asashen Duniya da dama ke ganin zai warware rikicin ta hanyar kafa \u0199asa mai cin gashin kanta ga Palas\u0257inu tare da Isra\u2019ila a matsayin \u0198asa daban.<\/p>\n\n\n\n<p>Wannan ra\u2019ayi ya samu goyon baya daga wasu \u0198asashen Turai da Larabawa, amma rashin amincewa daga \u0253angarorin biyu ya na\u0257e shi \u0199alubale.<\/p>\n\n\n\n<p><strong>Halin da Ake Ciki (2026)<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>Tun daga kafuwar Isra\u2019ila a 1948 har zuwa yau (2026), an sha ya\u0199e-ya\u0199e, tattaunawa, yarjejeniyoyi da \u0199udurori na \u0198asa da \u0198asa.<\/p>\n\n\n\n<p>Duk da \u0199o\u0199arin \u0199asashen Duniya kamar su; Majalisar \u018ainkin Duniya da wasu \u0199ungiyoyin zaman lafiya, har yanzu ba a samu cikakken sulhu ba. Babban buri na Palas\u0257inawa shi ne, samun \u0198asa mai cin gashin kanta tare da yancinsu na komawa gida, yayin da Isra\u2019ila ke mai da hankali kan tsaro da amincin iyakokinta.<\/p>\n\n\n\n<p>&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp; <strong>Madogara<\/strong><\/p>\n\n\n\n<ul class=\"wp-block-list\">\n<li>Wikipedia<\/li>\n\n\n\n<li>DW News<\/li>\n\n\n\n<li>Le Monde.fr<\/li>\n\n\n\n<li>The Washington Post<\/li>\n\n\n\n<li>TRT Afrika<\/li>\n\n\n\n<li>Bakandamiya<\/li>\n\n\n\n<li>Trust Radio<\/li>\n\n\n\n<li>Muhammad Cisse<\/li>\n\n\n\n<li>Salahuddeen Muhammad<\/li>\n<\/ul>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Matsalar Yahudawa da dangantakarsu da yankin Gabas ta Tsakiya lamarin ne mai da\u0257a\u0257\u0257en tarihi. Tun kafin haihuwar Annabi Musa (A.S), a zamanin Annabi Ibrahim (A.S), wannan yanki na Palas\u0257inu, Ira\u0199i, Siriya da Misra ya kasance Cibiya ta zamantakewa da addini a Duniya baki \u0257aya. Annabi Ibrahim (A.S) ya na da \u01b4a\u01b4a biyu masu tasiri a [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":2746,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"inline_featured_image":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[88],"tags":[142],"class_list":["post-2747","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-tarihi","tag-tushen-rikicin-palasinawa-da-yahudawa-palasinawa-yahudawa-israila"],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.0 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Tushen Rikicin Palas\u0257inawa da Yahudawan Isra&#039;ila<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"noindex, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Tushen Rikicin Palas\u0257inawa da Yahudawan Isra&#039;ila\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Matsalar Yahudawa da dangantakarsu da yankin Gabas ta Tsakiya lamarin ne mai da\u0257a\u0257\u0257en tarihi. Tun kafin haihuwar Annabi Musa (A.S), a zamanin Annabi Ibrahim (A.S), wannan yanki na Palas\u0257inu, Ira\u0199i, Siriya da Misra ya kasance Cibiya ta zamantakewa da addini a Duniya baki \u0257aya. Annabi Ibrahim (A.S) ya na da \u01b4a\u01b4a biyu masu tasiri a [&hellip;]\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"Taskar Nasaba\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2026-03-04T14:28:52+00:00\" \/>\n<meta property=\"article:modified_time\" content=\"2026-03-04T14:29:02+00:00\" \/>\n<meta property=\"og:image\" content=\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/images-2024-12-10T174628.318.jpeg\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:width\" content=\"783\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:height\" content=\"391\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:type\" content=\"image\/jpeg\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"Salahuddeen Muhammad\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"Salahuddeen Muhammad\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"5 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\/\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747\"},\"author\":{\"name\":\"Salahuddeen Muhammad\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/44e1eb0350c3f1b57f525e9d3ebe4753\"},\"headline\":\"Tushen Rikicin Palas\u0257inawa da Yahudawan Isra&#8217;ila\",\"datePublished\":\"2026-03-04T14:28:52+00:00\",\"dateModified\":\"2026-03-04T14:29:02+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747\"},\"wordCount\":1046,\"commentCount\":0,\"publisher\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/images-2024-12-10T174628.318.jpeg\",\"keywords\":[\"#Tushen Rikicin Palas\u0257inawa da Yahudawa #Palas\u0257inawa #Yahudawa #Isra'ila\"],\"articleSection\":[\"Tarihi\"],\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"CommentAction\",\"name\":\"Comment\",\"target\":[\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747#respond\"]}]},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747\",\"name\":\"Tushen Rikicin Palas\u0257inawa da Yahudawan Isra'ila\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#website\"},\"primaryImageOfPage\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747#primaryimage\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/images-2024-12-10T174628.318.jpeg\",\"datePublished\":\"2026-03-04T14:28:52+00:00\",\"dateModified\":\"2026-03-04T14:29:02+00:00\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747\"]}]},{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747#primaryimage\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/images-2024-12-10T174628.318.jpeg\",\"contentUrl\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/images-2024-12-10T174628.318.jpeg\",\"width\":783,\"height\":391},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Tushen Rikicin Palas\u0257inawa da Yahudawan Isra&#8217;ila\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#website\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/\",\"name\":\"Taskar Nasaba\",\"description\":\"\",\"publisher\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization\"},\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"Organization\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization\",\"name\":\"Taskar Nasaba\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/\",\"logo\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/logo\/image\/\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/cropped-TN_WHITE.jpg-removebg-preview.png\",\"contentUrl\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/cropped-TN_WHITE.jpg-removebg-preview.png\",\"width\":343,\"height\":345,\"caption\":\"Taskar Nasaba\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/logo\/image\/\"}},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/44e1eb0350c3f1b57f525e9d3ebe4753\",\"name\":\"Salahuddeen Muhammad\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/image\/\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/11\/IMG-20191129-WA0036-100x100.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/11\/IMG-20191129-WA0036-100x100.jpg\",\"caption\":\"Salahuddeen Muhammad\"},\"description\":\"\u018aanjarida, marubuci, mai manufar bun\u0199asa harshen Hausa da al'adar da ba ta yi karan-tsaye a addini ba.\",\"sameAs\":[\"https:\/\/taskarnasaba.com\"],\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?author=1\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Tushen Rikicin Palas\u0257inawa da Yahudawan Isra'ila","robots":{"index":"noindex","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Tushen Rikicin Palas\u0257inawa da Yahudawan Isra'ila","og_description":"Matsalar Yahudawa da dangantakarsu da yankin Gabas ta Tsakiya lamarin ne mai da\u0257a\u0257\u0257en tarihi. Tun kafin haihuwar Annabi Musa (A.S), a zamanin Annabi Ibrahim (A.S), wannan yanki na Palas\u0257inu, Ira\u0199i, Siriya da Misra ya kasance Cibiya ta zamantakewa da addini a Duniya baki \u0257aya. Annabi Ibrahim (A.S) ya na da \u01b4a\u01b4a biyu masu tasiri a [&hellip;]","og_url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747","og_site_name":"Taskar Nasaba","article_published_time":"2026-03-04T14:28:52+00:00","article_modified_time":"2026-03-04T14:29:02+00:00","og_image":[{"width":783,"height":391,"url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/images-2024-12-10T174628.318.jpeg","type":"image\/jpeg"}],"author":"Salahuddeen Muhammad","twitter_card":"summary_large_image","twitter_misc":{"Written by":"Salahuddeen Muhammad","Est. reading time":"5 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747"},"author":{"name":"Salahuddeen Muhammad","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/44e1eb0350c3f1b57f525e9d3ebe4753"},"headline":"Tushen Rikicin Palas\u0257inawa da Yahudawan Isra&#8217;ila","datePublished":"2026-03-04T14:28:52+00:00","dateModified":"2026-03-04T14:29:02+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747"},"wordCount":1046,"commentCount":0,"publisher":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization"},"image":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/images-2024-12-10T174628.318.jpeg","keywords":["#Tushen Rikicin Palas\u0257inawa da Yahudawa #Palas\u0257inawa #Yahudawa #Isra'ila"],"articleSection":["Tarihi"],"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"CommentAction","name":"Comment","target":["https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747#respond"]}]},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747","name":"Tushen Rikicin Palas\u0257inawa da Yahudawan Isra'ila","isPartOf":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#website"},"primaryImageOfPage":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747#primaryimage"},"image":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/images-2024-12-10T174628.318.jpeg","datePublished":"2026-03-04T14:28:52+00:00","dateModified":"2026-03-04T14:29:02+00:00","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747#breadcrumb"},"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747"]}]},{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747#primaryimage","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/images-2024-12-10T174628.318.jpeg","contentUrl":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/images-2024-12-10T174628.318.jpeg","width":783,"height":391},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2747#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/taskarnasaba.com\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Tushen Rikicin Palas\u0257inawa da Yahudawan Isra&#8217;ila"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#website","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/","name":"Taskar Nasaba","description":"","publisher":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization"},"potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"Organization","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization","name":"Taskar Nasaba","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/","logo":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/logo\/image\/","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/cropped-TN_WHITE.jpg-removebg-preview.png","contentUrl":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/cropped-TN_WHITE.jpg-removebg-preview.png","width":343,"height":345,"caption":"Taskar Nasaba"},"image":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/logo\/image\/"}},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/44e1eb0350c3f1b57f525e9d3ebe4753","name":"Salahuddeen Muhammad","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/image\/","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/11\/IMG-20191129-WA0036-100x100.jpg","contentUrl":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/11\/IMG-20191129-WA0036-100x100.jpg","caption":"Salahuddeen Muhammad"},"description":"\u018aanjarida, marubuci, mai manufar bun\u0199asa harshen Hausa da al'adar da ba ta yi karan-tsaye a addini ba.","sameAs":["https:\/\/taskarnasaba.com"],"url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?author=1"}]}},"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/images-2024-12-10T174628.318.jpeg","jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2747","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=2747"}],"version-history":[{"count":2,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2747\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":4410,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2747\/revisions\/4410"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/2746"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=2747"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=2747"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=2747"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}