{"id":2942,"date":"2024-12-26T22:48:56","date_gmt":"2024-12-26T22:48:56","guid":{"rendered":"https:\/\/taskarnasaba.com.ng\/?p=2942"},"modified":"2024-12-28T00:23:28","modified_gmt":"2024-12-28T00:23:28","slug":"yau-shekaru-33-da-rushewar-tarayyar-soviet","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942","title":{"rendered":"Yau Shekaru 33 da Rushewar Tarayyar Soviet"},"content":{"rendered":"\n<p><strong>A Ranar 26 ga Watan Disamba, na shekarar 1991 Tarayyar Soviet ta rushe a hukumance, wanda ya kawo \u0199arshen Ya\u0199in Cacar-baka.<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>Tarayyar Soviet, ta na da \u0199asashe 15 wa\u0257anda suka ha\u0257a da Rasha, Armenia, Azerbaijan, Belarus, Estonia, Georgia, Kazakhstan, Kyrgyzstan, Latvia, Lithuania, Moldova, Tajikistan, Turkmenistan, Ukraine da kuma Uzbekistan.<\/p>\n\n\n\n<p>An kafa wannan Daular ce da aka fi sani da suna &#8216;USSR&#8217; a shekarar 1922 shekaru biyar bayan da Juyin-juya-halin Rasha da ya kifar da Mulkin Tsar Nicholas II, a \u0199ar\u0199ashin Mulkin Gargajiya a shekarar 1917.<\/p>\n\n\n\n<p>Sannan, Daular ta ci gaba da bin tsarin da Joseph Stalin ya yi tun a wancan shekarar yadda a tsawon shekaru 70 na rayuwar \u0199ungiyar shugabanin sun jagoranci \u0198asashen ne ta Ofishin Babban Sakataren Jam&#8217;iyyar masu ra&#8217;ayin Gurguzu (Socialist).<\/p>\n\n\n\n<p>A lokacin tarayyar ta da\u0257e ta na amfani da tsarin Jam&#8217;iyya \u0257aya ne, wadda ta \u0199unshi \u01b4an Jam&#8217;iyyar masu ra&#8217;ayin Ri\u0199au da Jam&#8217;iyyar \u01b4an Kishin \u0198asa da ma \u01b4an \u0199abilan Rasha masu neman Canji.<\/p>\n\n\n\n<p>Duk da cewa, \u0199ungiyar ta USSR Tarayya ce ta Jamhuriyoyin Soviet, wadda ke da Shalkwatar ta a Moscow, Gwamnatin ta fi \u0199arfi ne a tsakiya kuma ta yi ruwa da tsa\u0199i a dukkan tsare-tsaren \u0198asar.<\/p>\n\n\n\n<p><strong>Dalilin Wargajewa<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>Wargajewar Tarayyar ta Soviet dai, ta yi mafari ne a shekarar 1985, bayan da Shugaba Mikhail Gorbachev ya fara shugabantar Tarayyar. A lokacin Tarayyar ta shiga wani hali na rikicin Tattalin Arziki, wanda ke da nasaba da yadda Gwamnatin ta kashe ma\u0199udan Ku\u0257a\u0257e wajen samar da Rundunar Sojoji a maimakon \u0257aukar matakan raya \u0199asa, kuma manufofin Gorbachev na amfani da manufofin Gurguzu ba su taimaka wa \u0198asashen yadda suka so ba.<\/p>\n\n\n\n<p>Bayan da \u0199ungiyar ta janye dakarun Sojojinta daga Ya\u0199in da ke gudana a Afghanistan a lokacin, \u0198asashen Baltic da na Gabashin Turai sai suka fara nuna takaicin su dangane da yadda \u0199ungiyar ke gudanar da alamura, suka kuma fara neman canji.<\/p>\n\n\n\n<p>A watan Febrairun 1990 Kwamitin \u0198olin na Jam&#8217;iyyar masu ra&#8217;ayin Gurguzu na Tarayyar Soviet ya nemi ya yi sassauci a yadda ake gudanar da abubuwa, inda ya amince da rage ikon da Tarayyar ke da shi a Tsakiya.<\/p>\n\n\n\n<p>A Ranar bakwai ga Watan Afrilu aka zartar da dokar da ta tanadar da cewa, Jamhuriyoyin za su iya \u0253allewa daga Uwar-gijiyarsu idan har aka sami rinjaye na kashi biyu cikin uku a za\u0253en Raba-gardama (Referendum).<\/p>\n\n\n\n<p>Saboda haka, mafi yawancin su, za\u0253en su na farko ke nan a zamanin Mulkin Soviet, kuma sun fito \u0199wansu da \u0199war\u0199wata, suka goyi bayan kafa Majalisun su.<\/p>\n\n\n\n<p>Daga nan sai maza\u0253un da ke \u0198asashe 15 da ke Tarayyar suka gudanar da Za\u0253e, wanda a \u0199arshe \u0198abilu masu ra&#8217;ayin kishin \u0199asa da neman gyara a Tarayyar suka lashe mafi yawancin kujerun.<\/p>\n\n\n\n<p>Kamar yadda masu iya magana ke cewa, &#8220;Idan ki\u0257a ya sauya, sai rawa ma ta sake.&#8221; Wa\u0257annan Majalisun, sai suka zauna suka fitar da dokokin su, wa\u0257anda kuma suka sa\u0253a da Dokokin Tarayyar, inda suka fara tafiyar da al&#8217;amurar Tattalin Arzikinsu, suka kuma daina biyan Harajin da Gwamnati Tsakiya ta \u0199ayyade wa \u0198asashen. Hakan sai ya \u0199ara dur\u0199usar da harkokin Tattalin Arzikin \u0198ungiyar ta Tarayyar Soviet, ya kuma haifar da rikicin da aka fi sani da &#8216;War of Laws.&#8217;<\/p>\n\n\n\n<p>Har ila yau a Ranar 12 ga Watan Yunin 1991, sai Rasha ta gudanar da Za\u0253en gama-gari bisa tafarkin Dimokra\u0257iyya, inda ta za\u0253i Boris Yeltsin; wani mai sukar lamarin shugaban Tarayyar ta USSR wato Mikhail Gorbachev a matsayin Shugaban \u0198asa a maimaikon Nikolai Ryzhkov, \u0257antakarar da ke samun goyon bayan shi Grobachev.<\/p>\n\n\n\n<p><strong>Tabbatar da \u0198ungiyar a Matsayin Tsintsiya Ma\u0257auri Guda<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>Da Gorbachev ya fara ganin \u0253arakar da ke gudana a \u0199ungiyar, sai ya fitar da wata sabuwar yarjejeniyar da za ta mayar da \u0198ungiyar Tarayyar Jamhuriyoyi masu zaman kansu \u0199ar\u0199ashin shugaba \u0257aya da rundunar Sojoji \u0257aya, su kuma yi amfani da manufofin \u0199etare iri \u0257aya.<\/p>\n\n\n\n<p>A yayin da masu neman gyara suka yi maraba da wannan ci gaban, hankalin su sai ya fi karkata ga samar da tsarin kasuwancin da zai yi tasiri wajen bun\u0199asa Tattalin Arzi\u0199in \u0198asar ko da ya kasance wargajewar Tarayyar ita ce ka\u0257ai mafita.<\/p>\n\n\n\n<p>Wannan tunani ya zo daidai da manufofin Yeltsin, wanda ke son ya mayar da Rasha \u01b4antacciyar Tarayyar mai hukumomin kanta da kuma cikakken iko a kan iyakokinta, ta yadda za ta yi watsi da a\u0199idar Cibiyar \u0198ungiyar da ke Moscow, duk da cewa bai fito fili ya bayyana hakan ba.<\/p>\n\n\n\n<p>Ashe ba nan Gizo ke sa\u0199ar ba, ana nan ba za to ba tsammani, a Ranar 19 ga Watan Agustan 1991 Mataimakin Shugaban Tarayyar, Gennadi Yanayev, da Firai Minista Valentin Pavlov, da Ministan Tsaro Dimitry Yazov, da Shugaban \u0198ungiyar Le\u0199en Asiri ta KGB Vladimir Kryuchkov, da wasu manyan Jami&#8217;an Gwamnatin a lokacin suka kafa wani Kwamitin da niyyar \u0199addamar da Juyin Mulki. Nan da nan Kwamitin ya kafa Dokar-ta-\u0253aci a \u0198asar, kuma ya hana sauran \u0198asashen rattaba hannu a kan yarjejeniyar da Gorbachev ke \u0199o\u0199arin \u0199ullawa da su, sannan suka yi wa shugaban \u018aaurin Talala, suka dakatar da harkokin Siyasa suka kuma sanya wa \u01b3anjarida takunkumi.<\/p>\n\n\n\n<p>Amma wannan shirin nasu bai samu kar\u0253uwa a wajen al&#8217;ummar ba, saboda haka, bayan kwana uku, sai Juyin Mulkin ya ci tura, Gorbachev ya dawo matsayinsa na Shugaban \u0198ungiyar ta USSR, amma martabarsa ta ri ga ta raunana, domin kuwa hatta shugabancin \u0198ungiyar a Moscow, babu mai amfani da umurnan sa.<\/p>\n\n\n\n<p>Masu iya Magana na cewa, &#8220;Kibiyar ajali Sulke ba ya tsare ta sai ta ratsa.&#8221;<\/p>\n\n\n\n<p>Bayan Watanni hu\u0257u, sai Ukraine ta gudanar da nata Za\u0253en Raba-gardamar, inda kashi 90 cikin 100 suka goyi bayan samar da \u01b3ancin kan \u0198asar, daga nan sai shugabannin manyan Jamhuriyoyi uku na Salvik wato Rasha, Ukraine da Belarus suka ha\u0257a kai suka rattaba hanu a kan yarjejeniyar Belavezha wadda ta kawo \u0199arshin Mulkin Tarayyar Soviet, sanan a madadin ta, suka samar da &#8216;Commonwealth of Independent States&#8217; wato; Ha\u0257a\u0257\u0257iyar \u0198ungiyar \u0198asashe masu Cin Gashin Kansu.<\/p>\n\n\n\n<p>Da farko an yi ta tantamar \u0257orewar yarjejeniyar ta Belavezha, tunda \u0198asashe biyar ne daga cikin 15 \u0257in ka\u0257ai suka rattaba hannu a kan ta, amma a ranar 21 ga watan Disambar, duka Wakilan \u0198asashen ban da na Geoargia da \u0198asashen Baltik guda uku, suka rattaba hannu a yarjejeniyar Alma Ata, wadda ta tabbatar da wargajewar Tarayyar, sannan sai Majalisar \u018ainkin Duniya ta za\u0253i Rasha a matsayin Wakiliyar \u0198ungiyar ta USSR a Kwamitin Sulhun Majalisar, wanda shi ne tushen samun kujerar dindindin da Rashan ke da shi, a Kwamitin \u0198olin Majalisar \u018ainkin Duniyar.<\/p>\n\n\n\n<p>A ranar 25 ga watan Disambar 1991, Gorbachev ya yi murabus a matsayinsa na Shugaban \u0198ungiyar USSR, ya mi\u0199a dukkan ikon da yake da shi ga Shugaban Rasha wato Boris Yeltsin.<\/p>\n\n\n\n<p>A Daren wannan Rana, aka saukar da Tutar USSR, sannan sauran hukumomin da suka rage a \u0199ar\u0199ashin \u0199ungiyar suka amince da wargajewar \u0198ungiyar a hukumance.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>A Ranar 26 ga Watan Disamba, na shekarar 1991 Tarayyar Soviet ta rushe a hukumance, wanda ya kawo \u0199arshen Ya\u0199in Cacar-baka. Tarayyar Soviet, ta na da \u0199asashe 15 wa\u0257anda suka ha\u0257a da Rasha, Armenia, Azerbaijan, Belarus, Estonia, Georgia, Kazakhstan, Kyrgyzstan, Latvia, Lithuania, Moldova, Tajikistan, Turkmenistan, Ukraine da kuma Uzbekistan. An kafa wannan Daular ce da [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":2941,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"inline_featured_image":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[109],"tags":[],"class_list":["post-2942","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-rana-kamar-ta-yau"],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.0 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Yau Shekaru 33 da Rushewar Tarayyar Soviet<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"noindex, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Yau Shekaru 33 da Rushewar Tarayyar Soviet\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"A Ranar 26 ga Watan Disamba, na shekarar 1991 Tarayyar Soviet ta rushe a hukumance, wanda ya kawo \u0199arshen Ya\u0199in Cacar-baka. Tarayyar Soviet, ta na da \u0199asashe 15 wa\u0257anda suka ha\u0257a da Rasha, Armenia, Azerbaijan, Belarus, Estonia, Georgia, Kazakhstan, Kyrgyzstan, Latvia, Lithuania, Moldova, Tajikistan, Turkmenistan, Ukraine da kuma Uzbekistan. An kafa wannan Daular ce da [&hellip;]\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"Taskar Nasaba\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2024-12-26T22:48:56+00:00\" \/>\n<meta property=\"article:modified_time\" content=\"2024-12-28T00:23:28+00:00\" \/>\n<meta property=\"og:image\" content=\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/FB_IMG_1735248554661.jpg\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:width\" content=\"500\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:height\" content=\"357\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:type\" content=\"image\/jpeg\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"Salahuddeen Muhammad\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"Salahuddeen Muhammad\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"6 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\/\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942\"},\"author\":{\"name\":\"Salahuddeen Muhammad\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/44e1eb0350c3f1b57f525e9d3ebe4753\"},\"headline\":\"Yau Shekaru 33 da Rushewar Tarayyar Soviet\",\"datePublished\":\"2024-12-26T22:48:56+00:00\",\"dateModified\":\"2024-12-28T00:23:28+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942\"},\"wordCount\":1156,\"commentCount\":0,\"publisher\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/FB_IMG_1735248554661.jpg\",\"articleSection\":[\"Rana Kamar Ta Yau\"],\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"CommentAction\",\"name\":\"Comment\",\"target\":[\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942#respond\"]}]},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942\",\"name\":\"Yau Shekaru 33 da Rushewar Tarayyar Soviet\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#website\"},\"primaryImageOfPage\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942#primaryimage\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/FB_IMG_1735248554661.jpg\",\"datePublished\":\"2024-12-26T22:48:56+00:00\",\"dateModified\":\"2024-12-28T00:23:28+00:00\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942\"]}]},{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942#primaryimage\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/FB_IMG_1735248554661.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/FB_IMG_1735248554661.jpg\",\"width\":500,\"height\":357},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Yau Shekaru 33 da Rushewar Tarayyar Soviet\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#website\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/\",\"name\":\"Taskar Nasaba\",\"description\":\"\",\"publisher\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization\"},\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"Organization\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization\",\"name\":\"Taskar Nasaba\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/\",\"logo\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/logo\/image\/\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/cropped-TN_WHITE.jpg-removebg-preview.png\",\"contentUrl\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/cropped-TN_WHITE.jpg-removebg-preview.png\",\"width\":343,\"height\":345,\"caption\":\"Taskar Nasaba\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/logo\/image\/\"}},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/44e1eb0350c3f1b57f525e9d3ebe4753\",\"name\":\"Salahuddeen Muhammad\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/image\/\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/11\/IMG-20191129-WA0036-100x100.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/11\/IMG-20191129-WA0036-100x100.jpg\",\"caption\":\"Salahuddeen Muhammad\"},\"description\":\"\u018aanjarida, marubuci, mai manufar bun\u0199asa harshen Hausa da al'adar da ba ta yi karan-tsaye a addini ba.\",\"sameAs\":[\"https:\/\/taskarnasaba.com\"],\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?author=1\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Yau Shekaru 33 da Rushewar Tarayyar Soviet","robots":{"index":"noindex","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Yau Shekaru 33 da Rushewar Tarayyar Soviet","og_description":"A Ranar 26 ga Watan Disamba, na shekarar 1991 Tarayyar Soviet ta rushe a hukumance, wanda ya kawo \u0199arshen Ya\u0199in Cacar-baka. Tarayyar Soviet, ta na da \u0199asashe 15 wa\u0257anda suka ha\u0257a da Rasha, Armenia, Azerbaijan, Belarus, Estonia, Georgia, Kazakhstan, Kyrgyzstan, Latvia, Lithuania, Moldova, Tajikistan, Turkmenistan, Ukraine da kuma Uzbekistan. An kafa wannan Daular ce da [&hellip;]","og_url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942","og_site_name":"Taskar Nasaba","article_published_time":"2024-12-26T22:48:56+00:00","article_modified_time":"2024-12-28T00:23:28+00:00","og_image":[{"width":500,"height":357,"url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/FB_IMG_1735248554661.jpg","type":"image\/jpeg"}],"author":"Salahuddeen Muhammad","twitter_card":"summary_large_image","twitter_misc":{"Written by":"Salahuddeen Muhammad","Est. reading time":"6 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942"},"author":{"name":"Salahuddeen Muhammad","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/44e1eb0350c3f1b57f525e9d3ebe4753"},"headline":"Yau Shekaru 33 da Rushewar Tarayyar Soviet","datePublished":"2024-12-26T22:48:56+00:00","dateModified":"2024-12-28T00:23:28+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942"},"wordCount":1156,"commentCount":0,"publisher":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization"},"image":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/FB_IMG_1735248554661.jpg","articleSection":["Rana Kamar Ta Yau"],"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"CommentAction","name":"Comment","target":["https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942#respond"]}]},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942","name":"Yau Shekaru 33 da Rushewar Tarayyar Soviet","isPartOf":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#website"},"primaryImageOfPage":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942#primaryimage"},"image":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/FB_IMG_1735248554661.jpg","datePublished":"2024-12-26T22:48:56+00:00","dateModified":"2024-12-28T00:23:28+00:00","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942#breadcrumb"},"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942"]}]},{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942#primaryimage","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/FB_IMG_1735248554661.jpg","contentUrl":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/FB_IMG_1735248554661.jpg","width":500,"height":357},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=2942#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/taskarnasaba.com\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Yau Shekaru 33 da Rushewar Tarayyar Soviet"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#website","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/","name":"Taskar Nasaba","description":"","publisher":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization"},"potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"Organization","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization","name":"Taskar Nasaba","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/","logo":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/logo\/image\/","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/cropped-TN_WHITE.jpg-removebg-preview.png","contentUrl":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/cropped-TN_WHITE.jpg-removebg-preview.png","width":343,"height":345,"caption":"Taskar Nasaba"},"image":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/logo\/image\/"}},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/44e1eb0350c3f1b57f525e9d3ebe4753","name":"Salahuddeen Muhammad","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/image\/","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/11\/IMG-20191129-WA0036-100x100.jpg","contentUrl":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/11\/IMG-20191129-WA0036-100x100.jpg","caption":"Salahuddeen Muhammad"},"description":"\u018aanjarida, marubuci, mai manufar bun\u0199asa harshen Hausa da al'adar da ba ta yi karan-tsaye a addini ba.","sameAs":["https:\/\/taskarnasaba.com"],"url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?author=1"}]}},"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/12\/FB_IMG_1735248554661.jpg","jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2942","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=2942"}],"version-history":[{"count":2,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2942\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":2979,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/2942\/revisions\/2979"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/2941"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=2942"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=2942"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=2942"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}