{"id":3603,"date":"2025-02-20T19:07:23","date_gmt":"2025-02-20T19:07:23","guid":{"rendered":"https:\/\/taskarnasaba.com.ng\/?p=3603"},"modified":"2025-02-20T19:07:23","modified_gmt":"2025-02-20T19:07:23","slug":"tarihi-da-gwagwarmayar-allamah-sayyid-muhammad-mahdi-bahr-al-ulum","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603","title":{"rendered":"Tarihi da Gwagwarmayar Allamah Sayyid Muhammad Mahdi Bahr al-Ulum"},"content":{"rendered":"\n<p><strong>Al-Sayyid Mu\u1e25ammad Mahd\u012b Ba\u1e25r al-Ul\u016bm ko Bahrul uloom (\u0627\u0644\u0633\u06cc\u062f \u0645\u062d\u0645\u062f \u0645\u0647\u062f\u06cc \u0628\u062d\u0631\u0627\u0644\u0639\u0644\u0648\u0645), ya kasance ma\u2019abocin Addini na Shi\u2019a a shekara ta 1797. \u0198arni na 13 (AH) bayan Hijir<\/strong>a.<\/p>\n\n\n\n<p><strong>Haihuwa da Zuri&#8217;a<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>Sayyid Muhammad Mahdi, Ibn Murtada, Ibn Muhammad Burujirdi al- Tabataba&#8217;i al-Ba\u1e25r al-Ulum, shahararren Malami ne a \u0198arni na 12 (A.H.). Ya \u0199ware sosai a fannin Shari&#8217;a, da \u0199a&#8217;idar Fi\u0199ihu, da Hadisi, da ilimin Tauhidi, da tafsirin Al-kur&#8217;ani (mai girma), da kuma Kimiyya da Fasaha.<\/p>\n\n\n\n<p>An haife shi a Ranar Eid al-Fitr (Shawwal 1) a shekara ta 1155 (H), Nuwamba 29, 1742, a Karbala, birni da ke Tsakiyar \u0198asar Ira\u0199i, mai tazarar kilomita 100 (62 mi) Kudu maso Yammacin Bagadaza, kuma mai tazarar mil ka\u0257an daga Gabas da Tafkin Milh, wadda aka fi sani da; &#8216;Tafkin Razzaza.)<\/p>\n\n\n\n<p>Mahaifinsa da kakanninsa sun kasance sanannun malamai. Mahaifiyar mahaifinsa zuriyar Muhammad Taqi al-Majlisi ce, kamar yadda Bahar al-Ulum ya ambaci Majlisi na farko a matsayin kakansa, na biyu kuma Muhammad Baqir al-Majlisi a matsayin kawunsa.<\/p>\n\n\n\n<p><strong>Karatu<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>Ya fara karatunsa ne a mahaifarsa, in da mahaifinsa da Sheikh Yusef Bahrani (mawallafin littafin Hadaiq) suka karantar da shi, sannan ya tafi Najaf don kammala karatunsa. Ya tafi Mashhad a shekara ta 186 (H), ya zauna a can tsawon shekaru bakwai.<\/p>\n\n\n\n<p>Yayin da ya ke can, ya halarci darussa kuma ya halarci zaman ilimi daban-daban tare da koyan Falsafa daga Mirza Mehdi Shahid Khorasani.<\/p>\n\n\n\n<p>Malaminsa, saboda yawan iliminsa, ya kira shi Bahar al-Ulum (Tekun ilimi). Wannan la\u0199abi ba a bai wa waninsa ba har sai lokacin da zuri&#8217;arsa suka gaji wannan kambi daga gare shi, kuma a yanzu su na ri\u0199e da shi.<\/p>\n\n\n\n<p><strong>Malamai<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>An horar da shi a \u0199ar\u0199ashin kulawar manyan Malamai a fannin ilimin addini. Wasu daga cikinsu su ne, kamar haka; Shaykh Yusef Bahrani, Mirza Mehdi Shahid Khorasani, Shaykh Mehdi Ibn Muhammad Fotuni Ameli, da Shaykh Muhammad Taqi Doraqi, da kuma Muhammad Baqer Hezar Jaribi.<\/p>\n\n\n\n<p>Bisa shawarar malamansa, Bahar al-Ulum ya koma Najaf don koyarwa.<\/p>\n\n\n\n<p>Bahar al-Ul\u016bm ya tafi aikin Hajji a shekara ta 193 (A.H) sannan kuma ya karantar a can. Ya karantar da mazhabobin Fi\u0199ihu guda hu\u0257u da sauran ilimomi wadda ya samu halartar \u0257alibai da dama daga Mazhabobi daban-daban.<\/p>\n\n\n\n<p>Ya na da \u0257alibai da dama, ya kuma ba da izini (Ijaz) su ruwaito Hadisai.<\/p>\n\n\n\n<p>Wasu daga cikin su kamar haka; Sayyed Sadr Al-din Ameli, Sheykh Jafar Najafi, Sayyed Jawad Ameli, Sheykh Abu Ali Haeri, Molla Ahmad Naraqi, Sayyed Muhammad Mojahed, Sayyed Abul Qasem Khonsari, Sayyed Deldar Ali Lakahnavi.<\/p>\n\n\n\n<p><strong>Jagorancin Addini<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>Jajircewarsa da kyakkyawar fahimtar zamantakewa na sulhuntawa tsakanin Musulmi shi ne sanadin ha\u0257in guiwarsa da manyan Malamai na wannan zamani wajen gudanar da ayyukan zamantakewa.<\/p>\n\n\n\n<p>Wasu daga cikin ayyukansa na zamantakewa sun zo kamar haka; Ya shiryar da mutane bin Sheikh Jafar Najafi a cikin sha&#8217;anin Fi\u0199ihu.<\/p>\n\n\n\n<p>Ya gabatar da Sheikh Muh yedin, don yin hukunci a matsayin Al\u0199ali. Ya sanar da na\u0257in Malamin Addini kuma Limami Kamsul Salawat na masallacin Hindi a matsayin jagoran sallar farilla.<\/p>\n\n\n\n<p>Ya kwa\u0257aitar da \u0257alibinsa Seyyed Javad Amuli (mawallafin Miftahul Kirama) da ya ha\u0257a littafai da suka ha\u0257a da; rubuta nasa koyarwar da ta ginu a kan littafin al-Wafi da Feyz Kashani ya rubuta.<\/p>\n\n\n\n<p>Shi kansa Allameh Bahar al-Ulum ya gudanar da harkokin Mutane tare da koyar da Fi\u0199ihu da Hadisi. Bahar al-Ulum bai kasance mai tsanani a rayuwarsa ta yau da kullum ba, kuma karamcinsa da \u0257aukakarsa alamu ce ta natija, don haka, wasu Malamai suka ce ya na da \u0257abi&#8217;u na Sufanci.<\/p>\n\n\n\n<p>Tasirin wannan \u0257abi&#8217;a ba za a yi inkari ga wasu \u0257alibansa da malamai ba bayan rasuwarsa.<\/p>\n\n\n\n<p>Dukkan Malamai na wannan zamani sun yarda cewa, ya na da ilimi mai yalwa da Ta\u0199awa, don haka, Vahid Behbahani a matsayinsa na malaminsa saboda yiwuwar rashin ikon Ijtahadi a shekarun \u0199arshe na rayuwarsa, ya nemi ya bayyana ra&#8217;ayinsa a cikin matsalolin Fi\u0199ihu.<\/p>\n\n\n\n<p>An sha bayyana cewa, ya ziyarci Imam al-Zaman (a), kuma ya na da kyau a san cewa, ba malaman zamani ka\u0257ai ba, har ma da malaman Addini na zamanin da ba su yi inkarin wannan lamari ba.<\/p>\n\n\n\n<p>Marubuta tarihin rayuwar Bahar al-Ul\u016bm sun ruwaito cewa, ya sami tagomashi ta hanyar mu&#8217;ujizar saduwa da Annabi SAW da Imamai, musamman Imami na 12.<\/p>\n\n\n\n<p>An sha bayyana cewa, ya ziyarci Imam al-Zaman Mahdi (a). Ba masana Kimiyya na zamaninsa ka\u0257ai suka yarda da wannan ganawar ba, har ma masana na \u0199arshen zamani sun tabbatar da hakan.<\/p>\n\n\n\n<p><strong>Ayyuka<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>An ce, ya Musuluntar da Yahudawa da dama zuwa Musulunci ta Shi\u2019a ta hanyar hujjojinsa, kuma irin wannan shi ne kwarjinin \u01b4an Sunna da ya samu a Muhawara da \u01b4an Sunna \u2018\u2019Ulam\u0101&#8221; cewa, ya koyar da wannan batu a Makka na tsawon shekaru biyu ba tare da an gano asalinsa na Shi\u2019a ba.<\/p>\n\n\n\n<p>Ya bambanta da sauran malamai saboda sau\u0199in kai, bai kuma kasance mai adawa da Sufanci ba, don ya \u0199i ayyana bikin Ni\u2019matall\u0101h\u012b, mai farin jini da N\u016br Ali Sh\u0101h, har ma ya sauwa\u0199a masa fita daga Karbala lafiya a lokacin da hatsaniya ta \u0253arke duk kuwa da cewar su na da bambancin ra&#8217;ayi.<\/p>\n\n\n\n<p><strong>(Bikin Ni&#8217;matullahi na Sufanci ne da wasu yanki na \u018aarikar \u0198adiriyya suke yi, na ruhi da aka ke\u0253e don hidimar rashin son kai da \u0199auna na kowane \u0257an&#8217;Adam. Tushen \u0199o\u0199arin su na ruhaniya ya ta&#8217;allaka ne a kan ayyukan tunawa da Allah SWT ba tare da katsewa ba cikin tunani, furuci da aiki).<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>Ya yi rubuce-rubuce ka\u0257an, amma ana girmama shi sosai don iliminsa har ya zama babban Malami a duk duniyar Shi&#8217;a bayan mutuwar Behbah\u0101ni. Har ila yau, tasirinsa ya girmama, musamman a Iran, in da \u0257alibansa kamar su Moll\u0101 A\u1e25mad Nar\u0101q\u012b, da Mo\u1e25ammad-B\u0101qer Ra\u0161t\u012b, da H\u0101jj Ebr\u0101h\u012bm Kalb\u0101s\u012b, sun kasance su na iya aiwatar da nufin su ga Hukuma.<\/p>\n\n\n\n<p>Ya bar ayyuka da dama a ilimomin addini daban-daban kamar Fi\u0199ihu da Hadisi da Addu&#8217;o&#8217;i.<\/p>\n\n\n\n<p><strong>Wasu Daga Cikinsu su ne Kamar Haka:<\/strong><\/p>\n\n\n\n<ul class=\"wp-block-list\">\n<li>al-Masabih<br>(Makullin Fi\u0199ihu)<\/li>\n\n\n\n<li>al-Durrah al-Najafiyyah<br>(Wadda a cikinsa aka rubuta sassa biyu na Sallah da tsarki na Fi\u0199ihu da sigar Wa\u0199e)<\/li>\n\n\n\n<li>Meshkat al-Hidaya<br>(Babin tsarki)<\/li>\n<\/ul>\n\n\n\n<ul class=\"wp-block-list\">\n<li>al-Fawaed al-Rejaliyyah (Game da fitattun maruwaitan Shi&#8217;a, malamai, da iyalai).<\/li>\n<\/ul>\n\n\n\n<ul class=\"wp-block-list\">\n<li>Tuhfat al-Kiram, fi Tarikh Makka wal-Bait al-Haram (Game da ra\u0257in suna, girmansa, taswira, da tarihin ginin Ka&#8217;aba da Makkah).<\/li>\n<\/ul>\n\n\n\n<ul class=\"wp-block-list\">\n<li>Collection of his poems in praise of Shiite Imams<br>(Tarin wa\u0199okinsa, tare da baituka sama da 1,000, galibi a kan Malaman Shi&#8217;a (a).<\/li>\n<\/ul>\n\n\n\n<p><strong>Wa&#8217;adi<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>Daga \u0199arshe, Al Sayyid Muhammad Mahdi Bahr al-Ul\u016bm, ya rasu a watan Rajab shekara ta 1212 bayan hijira, (1798) ya na da shekaru 57. An binne shi kusa da kabarin Sheikh al-Tusi, a hubbaren Sayyed Imam Ali (Rahimahullahu).<\/p>\n\n\n\n<p><strong>MADOGARA<\/strong><\/p>\n\n\n\n<ol class=\"wp-block-list\">\n<li>(Qommi, vol: 2 .p. 62, Al Keny Va Al Alqab, Sayyeda. 1358 solar)<\/li>\n\n\n\n<li>( Modarres Tabrizi, vol: 1. p 234, Reyhanat Al Adab, Tehran, 1369 solar)<\/li>\n\n\n\n<li>(Ba\u1e25r al-\u02bfUl\u016bm, vol: 1. p. 43, Al Fawaed Al-Rejaliyyah, Tehran, 1363 Solar)<\/li>\n\n\n\n<li>(Khonsari, vol. 7. p. 204. Rozat Al Jannat in Ahval Al Ulama An Sayyeds, asadollah Esmaeilian Publication, Qom, 1392 Lunar)<\/li>\n\n\n\n<li>(Sayyed Muhsen amin, vol. 10. p. 159, the great figures of Shiah, Beyrout, 1403 lunar)<\/li>\n\n\n\n<li>(Habib Abadi,. vol. 2. p. 416. Makarem Al asar, Isfahan, 1362 solar)<\/li>\n<\/ol>\n\n\n\n<p>7.http:\/\/www.iranicaonline.org\/articles\/bahr-al-olum-sayyed-mohammad)<\/p>\n\n\n\n<ol start=\"8\" class=\"wp-block-list\">\n<li>(Aqa Bozorg Tehrani, vol: 21. p. 81, Zariah fi Tasanif Shiah, Beyrout, 1403 Lunar, Monzavi Publication).<\/li>\n<\/ol>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Al-Sayyid Mu\u1e25ammad Mahd\u012b Ba\u1e25r al-Ul\u016bm ko Bahrul uloom (\u0627\u0644\u0633\u06cc\u062f \u0645\u062d\u0645\u062f \u0645\u0647\u062f\u06cc \u0628\u062d\u0631\u0627\u0644\u0639\u0644\u0648\u0645), ya kasance ma\u2019abocin Addini na Shi\u2019a a shekara ta 1797. \u0198arni na 13 (AH) bayan Hijira. Haihuwa da Zuri&#8217;a Sayyid Muhammad Mahdi, Ibn Murtada, Ibn Muhammad Burujirdi al- Tabataba&#8217;i al-Ba\u1e25r al-Ulum, shahararren Malami ne a \u0198arni na 12 (A.H.). Ya \u0199ware sosai a [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":3602,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"inline_featured_image":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[93],"tags":[],"class_list":["post-3603","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-jiya-da-yau"],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.0 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Tarihi da Gwagwarmayar Allamah Sayyid Muhammad Mahdi Bahr al-Ulum<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"noindex, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Tarihi da Gwagwarmayar Allamah Sayyid Muhammad Mahdi Bahr al-Ulum\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Al-Sayyid Mu\u1e25ammad Mahd\u012b Ba\u1e25r al-Ul\u016bm ko Bahrul uloom (\u0627\u0644\u0633\u06cc\u062f \u0645\u062d\u0645\u062f \u0645\u0647\u062f\u06cc \u0628\u062d\u0631\u0627\u0644\u0639\u0644\u0648\u0645), ya kasance ma\u2019abocin Addini na Shi\u2019a a shekara ta 1797. \u0198arni na 13 (AH) bayan Hijira. Haihuwa da Zuri&#8217;a Sayyid Muhammad Mahdi, Ibn Murtada, Ibn Muhammad Burujirdi al- Tabataba&#8217;i al-Ba\u1e25r al-Ulum, shahararren Malami ne a \u0198arni na 12 (A.H.). Ya \u0199ware sosai a [&hellip;]\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"Taskar Nasaba\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2025-02-20T19:07:23+00:00\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"Salahuddeen Muhammad\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"Salahuddeen Muhammad\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"6 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\/\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603\"},\"author\":{\"name\":\"Salahuddeen Muhammad\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/44e1eb0350c3f1b57f525e9d3ebe4753\"},\"headline\":\"Tarihi da Gwagwarmayar Allamah Sayyid Muhammad Mahdi Bahr al-Ulum\",\"datePublished\":\"2025-02-20T19:07:23+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603\"},\"wordCount\":1236,\"commentCount\":0,\"publisher\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2025\/02\/images-2025-02-20T200753.040.jpeg\",\"articleSection\":[\"Jiya Da Yau\"],\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"CommentAction\",\"name\":\"Comment\",\"target\":[\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603#respond\"]}]},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603\",\"name\":\"Tarihi da Gwagwarmayar Allamah Sayyid Muhammad Mahdi Bahr al-Ulum\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#website\"},\"primaryImageOfPage\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603#primaryimage\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2025\/02\/images-2025-02-20T200753.040.jpeg\",\"datePublished\":\"2025-02-20T19:07:23+00:00\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603\"]}]},{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603#primaryimage\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2025\/02\/images-2025-02-20T200753.040.jpeg\",\"contentUrl\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2025\/02\/images-2025-02-20T200753.040.jpeg\",\"width\":450,\"height\":579},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Tarihi da Gwagwarmayar Allamah Sayyid Muhammad Mahdi Bahr al-Ulum\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#website\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/\",\"name\":\"Taskar Nasaba\",\"description\":\"\",\"publisher\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization\"},\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"Organization\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization\",\"name\":\"Taskar Nasaba\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/\",\"logo\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/logo\/image\/\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/cropped-TN_WHITE.jpg-removebg-preview.png\",\"contentUrl\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/cropped-TN_WHITE.jpg-removebg-preview.png\",\"width\":343,\"height\":345,\"caption\":\"Taskar Nasaba\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/logo\/image\/\"}},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/44e1eb0350c3f1b57f525e9d3ebe4753\",\"name\":\"Salahuddeen Muhammad\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/image\/\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/11\/IMG-20191129-WA0036-100x100.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/11\/IMG-20191129-WA0036-100x100.jpg\",\"caption\":\"Salahuddeen Muhammad\"},\"description\":\"\u018aanjarida, marubuci, mai manufar bun\u0199asa harshen Hausa da al'adar da ba ta yi karan-tsaye a addini ba.\",\"sameAs\":[\"https:\/\/taskarnasaba.com\"],\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?author=1\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Tarihi da Gwagwarmayar Allamah Sayyid Muhammad Mahdi Bahr al-Ulum","robots":{"index":"noindex","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Tarihi da Gwagwarmayar Allamah Sayyid Muhammad Mahdi Bahr al-Ulum","og_description":"Al-Sayyid Mu\u1e25ammad Mahd\u012b Ba\u1e25r al-Ul\u016bm ko Bahrul uloom (\u0627\u0644\u0633\u06cc\u062f \u0645\u062d\u0645\u062f \u0645\u0647\u062f\u06cc \u0628\u062d\u0631\u0627\u0644\u0639\u0644\u0648\u0645), ya kasance ma\u2019abocin Addini na Shi\u2019a a shekara ta 1797. \u0198arni na 13 (AH) bayan Hijira. Haihuwa da Zuri&#8217;a Sayyid Muhammad Mahdi, Ibn Murtada, Ibn Muhammad Burujirdi al- Tabataba&#8217;i al-Ba\u1e25r al-Ulum, shahararren Malami ne a \u0198arni na 12 (A.H.). Ya \u0199ware sosai a [&hellip;]","og_url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603","og_site_name":"Taskar Nasaba","article_published_time":"2025-02-20T19:07:23+00:00","author":"Salahuddeen Muhammad","twitter_card":"summary_large_image","twitter_misc":{"Written by":"Salahuddeen Muhammad","Est. reading time":"6 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603"},"author":{"name":"Salahuddeen Muhammad","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/44e1eb0350c3f1b57f525e9d3ebe4753"},"headline":"Tarihi da Gwagwarmayar Allamah Sayyid Muhammad Mahdi Bahr al-Ulum","datePublished":"2025-02-20T19:07:23+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603"},"wordCount":1236,"commentCount":0,"publisher":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization"},"image":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2025\/02\/images-2025-02-20T200753.040.jpeg","articleSection":["Jiya Da Yau"],"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"CommentAction","name":"Comment","target":["https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603#respond"]}]},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603","name":"Tarihi da Gwagwarmayar Allamah Sayyid Muhammad Mahdi Bahr al-Ulum","isPartOf":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#website"},"primaryImageOfPage":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603#primaryimage"},"image":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2025\/02\/images-2025-02-20T200753.040.jpeg","datePublished":"2025-02-20T19:07:23+00:00","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603#breadcrumb"},"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603"]}]},{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603#primaryimage","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2025\/02\/images-2025-02-20T200753.040.jpeg","contentUrl":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2025\/02\/images-2025-02-20T200753.040.jpeg","width":450,"height":579},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=3603#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/taskarnasaba.com\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Tarihi da Gwagwarmayar Allamah Sayyid Muhammad Mahdi Bahr al-Ulum"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#website","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/","name":"Taskar Nasaba","description":"","publisher":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization"},"potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"Organization","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization","name":"Taskar Nasaba","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/","logo":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/logo\/image\/","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/cropped-TN_WHITE.jpg-removebg-preview.png","contentUrl":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/cropped-TN_WHITE.jpg-removebg-preview.png","width":343,"height":345,"caption":"Taskar Nasaba"},"image":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/logo\/image\/"}},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/44e1eb0350c3f1b57f525e9d3ebe4753","name":"Salahuddeen Muhammad","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/image\/","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/11\/IMG-20191129-WA0036-100x100.jpg","contentUrl":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/11\/IMG-20191129-WA0036-100x100.jpg","caption":"Salahuddeen Muhammad"},"description":"\u018aanjarida, marubuci, mai manufar bun\u0199asa harshen Hausa da al'adar da ba ta yi karan-tsaye a addini ba.","sameAs":["https:\/\/taskarnasaba.com"],"url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?author=1"}]}},"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2025\/02\/images-2025-02-20T200753.040.jpeg","jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3603","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=3603"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/3603\/revisions"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/3602"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=3603"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=3603"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=3603"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}