{"id":4298,"date":"2026-02-19T21:59:35","date_gmt":"2026-02-19T21:59:35","guid":{"rendered":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298"},"modified":"2026-02-19T21:59:35","modified_gmt":"2026-02-19T21:59:35","slug":"shin-ai-barazana-ce-ga-marubuta-ko-ci-gaba","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298","title":{"rendered":"Shin AI Barazana ce ga Marubuta ko Ci Gaba?"},"content":{"rendered":"\n<p><strong>Shimfi\u0257a\/Abstract<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p><em>Wannan Mu\u0199ala ta yi nazari kan tasirin \u0198ir\u0199irarriyar Basira (Artificial Intelligence), ga Marubuta da Masana\u2019antar Wallafe-Wallafe. An duba fuska biyu na AI: yadda take zama barazana ta fuskar rasa ayyuka, rage \u0199imar aikin rubutu, da matsalolin ha\u0199\u0199in mallaka; da kuma yadda take zama ci gaba ta fuskar sau\u0199a\u0199a rubutu, tattara bayanai, da bu\u0257e sabbin damar kasuwanci.<\/em><\/p>\n\n\n\n<p><em>Haka nan, an kuma yi waiwaye zuwa tarihin fasahohin baya, kamar Injin Bugawa da Intanet, in da aka nuna cewar, kowace sabuwar fasaha ta na fara zuwa da tsoro da fargaba, daga baya kuma ta na zama dama.<\/em><\/p>\n\n\n\n<p><em>Binciken ya nuna cewar, kusan kaso 45% na Marubuta a Duniya sun ri ga sun fara amfani da AI, kuma masana\u2019antar AI a wallafe-wallafe ana hasashen za ta kai kusan $41.2 biliyan nan da shekarar 2033.<\/em><\/p>\n\n\n\n<p><em>Sai dai kuma, akwai Marubuta da dama da suka ri ga suka rasa ayyuka musamman a fannin fassara da zayyanan Littattafai.<\/em><\/p>\n\n\n\n<p><em>A \u0199arshe, mu\u0199alar ta kammala cewa, AI ba dole ta zama barazana ba idan aka yi amfani da ita da hikima, tare da bayar da shawarwari kan yadda Marubuta za su rungume ta a matsayin &#8220;\u0198awa abokiyar aiki.&#8221;<\/em><\/p>\n\n\n\n<p>\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0<strong>\u00a0\u00a0 1.0 Gabatarwa<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>Ci gaban fasaha ya kasance wani \u0253angare na tarihin \u018aan&#8217;adam tun fil azal. Daga lokacin da aka \u0199ir\u0199iri Al\u0199alami da takarda, zuwa lokacin da aka \u0199ir\u0199iri Injin Bugawa, Intanet, da wayoyin zamani, dukkan wa\u0257annan abubuwa sun sauya yadda Mutane ke rubutu, karatu, da sadarwa.<\/p>\n\n\n\n<p>A \u0199arni na 21, sabon abu da ya fi jan hankali shi ne &#8220;Artificial Intelligence&#8221; (AI) \u2013 wata fasaha da ke ba Kwamfuta ikon yin abubuwan da ake \u0257auka na \u018aan&#8217;adam: Rubutu, Magana, Fassara, Koyo, da yin hukunci. Bisa ga rahoton Hukumar Ilimi, Kimiyya da Al\u2019adu ta Majalisar \u018ainkin Duniya (UNESCO) na 2021, AI na \u0257auke da fa\u2019ida da ha\u0257ari, kuma amfaninta ya danganta da yadda al\u2019umma za ta tsara dokokin amfani da ita.<\/p>\n\n\n\n<p>Sai dai tambayar da ta taso ita ce: AI barazana ce ga Marubuta ko wata hanya ce ta ci gaba? Wannan Mu\u0199ala za ta binciki \u0253angarorin biyu: yadda AI ke zama barazana ga Marubuta, yadda kuma take zama ci gaba, sannan a kawo shawarwari kan yadda za a yi hul\u0257a da ita cikin hikima.<\/p>\n\n\n\n<p><strong>2.0 AI a Matsayin Barazana ga Marubuta<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p><strong>2.1 Rage \u0198imar Aikin Rubutu<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>AI na iya rubuta Labarai, Littattafai, da ma sharhi cikin gajeren lokaci. Wannan ya na iya sa masu wallafa Littattafai da Jaridu su rage bu\u0199atar \u018aan&#8217;Adam, saboda amfani da AI zai fi rahusa kuma ya fi sauri.<\/p>\n\n\n\n<p>\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0 <strong>2.2 Rasa Ayyukan Yi<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>Ma&#8217;aikatan Jarida, masu rubutun Talla (copywriters), da Marubuta na iya rasa ayyukansu idan Kamfanoni suka rungumi AI a matsayin hanyar rage ku\u0257i. A Birtaniya, bincike ya nuna cewa 36% na masu fassara da 26% na masu zanen kwalliya sun ri ga sun rasa ayyukansu saboda AI (FT Strategies, 2024).<\/p>\n\n\n\n<p>\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0<strong>\u00a0 2.3 Rashin Asalin Tunani<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>Abin da ya bambanta \u018aan&#8217;Adam shi ne; ikon \u0199ir\u0199ira daga Zuciya. Amma AI ta na dogaro ne da bayanan da aka koya mata. Rubutun da ta samar ba ya da asali sosai.<\/p>\n\n\n\n<p>\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0 <strong>2.4 Matsalar Ha\u0199\u0199in Mallaka<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>AI na iya \u0257aukar rubutun wasu Marubuta ta ha\u0257a shi cikin sabo ba tare da izini ba. Wannan na iya zama barazana ga ha\u0199\u0199in mallaka.<\/p>\n\n\n\n<p>\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0<strong>\u00a0 2.5 Rashin Sahihanci<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>AI wani lokaci ta na \u0199ir\u0199irar bayanai marasa gaskiya (\u201cHallucination\u201d), wanda zai iya lalata sahihancin rubuce-rubucen Marubuta.<\/p>\n\n\n\n<p><strong>3.0 AI a Matsayin Ci Gaba da Taimako<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp; <strong>3.1 Taimako wajen Rubutu<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>AI na iya zama abokiyar aiki ga Marubuta wajen samar da rubutun farko (Draft). Wannan na rage lokaci da gajiya.<\/p>\n\n\n\n<p>&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp; <strong>3.2 Sau\u0199a\u0199a Bincike<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>AI na iya tattara bayanai cikin gajeren lokaci, wanda zai taimaka wajen samun hujjoji cikin sau\u0199i.<\/p>\n\n\n\n<p>\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0 <strong>3.3 Sababbin Damar Kasuwanci<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>AI ta bu\u0257e \u0199ofofi ga wallafe-wallafen Dijital, tallace-tallace, da \u0199ir\u0199irar hotuna (Illustrations). Rahoton ePublishing (2024) ya nuna cewa, kusan 54% na masu wallafa sun fara amfani da AI wajen inganta rubuce-rubuce da tallata su.<\/p>\n\n\n\n<p><strong>3.4 Sau\u0199a\u0199a Hanya ga Sababbin Marubuta<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>Masu fara wa na iya amfani da AI wajen samun tsarin rubutu da shawarwari.<\/p>\n\n\n\n<p>\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0 <strong>3.5 Inganta Ilimi da Adabi<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>AI na iya fassara Littattafai zuwa Harsuna daban-daban. Wannan zai bun\u0199asa Adabi da ha\u0257in kai tsakanin al\u2019umma.<\/p>\n\n\n\n<p><strong>4.0 Tarihi: Daga Barazana zuwa Dama<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>Idan aka waiwaya tarihin rubutu, kowace sabuwar fasaha ta fara a matsayin barazana, daga baya kuma ta zama dama da \u0257orewar ci gaba.<\/p>\n\n\n\n<p>A \u0199arni na 15, lokacin da aka \u0199ir\u0199iri injin bugawa (Printing Press ), Marubuta sun ji tsoron rasa aikinsu. Amma daga baya wannan Injin ya taimaka wajen ya\u0257a Littattafai cikin yawan da bai ta\u0253a yiwu wa ba da kai wa sassa daban-daban na Duniya.<\/p>\n\n\n\n<p>Lokacin da Intanet da Social Media suka bayyana, mutane sun yi zargin cewa, za su lalata rubutu. Amma daga baya suka bu\u0257e sabbin hanyoyin ya\u0257a rubutu.<\/p>\n\n\n\n<p>Hakan na nuna cewa, kamar yadda ya faru a baya, AI ma za ta iya fara zama barazana amma daga baya ta zama abar kar\u0253uwa da samar da damarmaki cikin al&#8217;umma.<\/p>\n\n\n\n<p><strong>5.0 Abubuwan da AI ba za ta iya Maye Gurbin Marubuta Ba<\/strong><\/p>\n\n\n\n<ol class=\"wp-block-list\">\n<li>\u0198warewar Rayuwa (Lived Experience) \u2013 rubutun \u018aan&#8217;Adam na \u0257auke da abubuwan da ya rayu.<\/li>\n\n\n\n<li>Zuciya da Motsin Rai (Emotions &amp; Feelings) \u2013 Marubuci na iya nuna \u0199auna, tsoro, ko farin ciki.<\/li>\n\n\n\n<li>\u0198ima ta Al\u2019ada da Harshe \u2013 Marubuci na iya amfani da Karin Magana da Al&#8217;ada, wanda AI ke da wahalar kwaikwaya.<\/li>\n<\/ol>\n\n\n\n<p>&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp; <strong>6.0 \u0198alubale Nan Gaba<\/strong><\/p>\n\n\n\n<ul class=\"wp-block-list\">\n<li>Dogaro da AI fiye da kima zai raunana basirar Marubuta.<\/li>\n\n\n\n<li>Kasuwar Littattafai na iya shiga matsala idan rubuce-rubucen da AI ta samar suka mamaye saboda farashinsu mai arha.<\/li>\n\n\n\n<li>Ingancin ilimi zai iya shiga ha\u0257ari idan ba a bambance tsakanin rubutun \u018aan&#8217;Adam da na AI ba.<\/li>\n\n\n\n<li>Matsalar tsaro: amfani da AI wajen \u0199ir\u0199irar labaran \u0199arya (Fake News).<\/li>\n<\/ul>\n\n\n\n<p>&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp;&nbsp; <strong>7.0 Shawarwari ga Marubuta<\/strong><\/p>\n\n\n\n<ol class=\"wp-block-list\">\n<li>Yi amfani da AI a matsayin kayan aiki, ba mai maye gurbin kai ba.<\/li>\n\n\n\n<li>\u0198ara horo da ilimi kan yadda ake amfani da AI cikin hikima.<\/li>\n\n\n\n<li>Kare ha\u0199\u0199in mallaka da dokokin \u0199asa da \u0199asa.<\/li>\n\n\n\n<li>\u0198arfafa \u0199ir\u0199ira ta hanyar rubutu mai \u0257auke da tarihi, al\u2019adu da motsin rai.<\/li>\n\n\n\n<li>Marubuta su kalli AI a matsayin abokin ha\u0257in kai, ba abokin gaba ba.<\/li>\n<\/ol>\n\n\n\n<p>\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0<strong>\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0 8.0 Kammalawa<\/strong><\/p>\n\n\n\n<p>AI fasaha ce mai \u0257auke da fuska biyu: ta na iya zama barazana idan aka yi watsi da hikima, kuma ta na iya zama ci gaba idan aka yi amfani da ita cikin tsari. Tarihi ya nuna cewa, kowace sabuwar fasaha ta fara zuwa da tsoro, daga baya kuma ta zama ginshi\u0199in ci gaba.<\/p>\n\n\n\n<p>Don haka, amsar tambayar \u201cAI barazana ce ga marubuta ko ci gaba?\u201d ita ce: abin ya rataya a kan yadda Marubuta da al\u2019umma za su rungume ta. Idan aka yi amfani da AI da hikima, za ta zama babbar dama don bun\u0199asa ilimi, Adabi, da al\u2019adu.<\/p>\n\n\n\n<p>\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0<strong>\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0 9.0 MANAZARTA (References)<\/strong><\/p>\n\n\n\n<ul class=\"wp-block-list\">\n<li>UNESCO (2021). Recommendation on the Ethics of Artificial Intelligence. UNESCO Publishing.<\/li>\n\n\n\n<li>Author Media (2024). \u201cDo 45% of Authors Already Use AI?\u201d<\/li>\n\n\n\n<li>ePublishing (2024). The State of AI in the Publishing Industry.<\/li>\n\n\n\n<li>Market.us (2024). AI in Publishing Market Report.<\/li>\n\n\n\n<li>FT Strategies (2024). \u201cHow AI and Data is Changing the Book Publishing Industry.\u201d<\/li>\n\n\n\n<li>Frontiers in Research Metrics and Analytics (2025). Artificial Intelligence in African Publishing.<\/li>\n\n\n\n<li>Publishers Weekly (2025). \u201cAI is About to Turn Book Publishing Upside Down.\u201d<\/li>\n<\/ul>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Shimfi\u0257a\/Abstract Wannan Mu\u0199ala ta yi nazari kan tasirin \u0198ir\u0199irarriyar Basira (Artificial Intelligence), ga Marubuta da Masana\u2019antar Wallafe-Wallafe. An duba fuska biyu na AI: yadda take zama barazana ta fuskar rasa ayyuka, rage \u0199imar aikin rubutu, da matsalolin ha\u0199\u0199in mallaka; da kuma yadda take zama ci gaba ta fuskar sau\u0199a\u0199a rubutu, tattara bayanai, da bu\u0257e sabbin [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":4297,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"inline_featured_image":false,"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":""},"categories":[84],"tags":[135],"class_list":["post-4298","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-adabi","tag-ai-irirarriyar-basira-fasaha"],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.0 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Shin AI Barazana ce ga Marubuta ko Ci Gaba?<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"noindex, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Shin AI Barazana ce ga Marubuta ko Ci Gaba?\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Shimfi\u0257a\/Abstract Wannan Mu\u0199ala ta yi nazari kan tasirin \u0198ir\u0199irarriyar Basira (Artificial Intelligence), ga Marubuta da Masana\u2019antar Wallafe-Wallafe. An duba fuska biyu na AI: yadda take zama barazana ta fuskar rasa ayyuka, rage \u0199imar aikin rubutu, da matsalolin ha\u0199\u0199in mallaka; da kuma yadda take zama ci gaba ta fuskar sau\u0199a\u0199a rubutu, tattara bayanai, da bu\u0257e sabbin [&hellip;]\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"Taskar Nasaba\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2026-02-19T21:59:35+00:00\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"Salahuddeen Muhammad\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"Salahuddeen Muhammad\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"6 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\/\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298\"},\"author\":{\"name\":\"Salahuddeen Muhammad\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/44e1eb0350c3f1b57f525e9d3ebe4753\"},\"headline\":\"Shin AI Barazana ce ga Marubuta ko Ci Gaba?\",\"datePublished\":\"2026-02-19T21:59:35+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298\"},\"wordCount\":1243,\"commentCount\":0,\"publisher\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/0_45GARp6LvdWmJ8En.jpg\",\"keywords\":[\"#AI #\u0198ir\u0199irarriyar Basira #Fasaha\"],\"articleSection\":[\"Adabi\"],\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"CommentAction\",\"name\":\"Comment\",\"target\":[\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298#respond\"]}]},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298\",\"name\":\"Shin AI Barazana ce ga Marubuta ko Ci Gaba?\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#website\"},\"primaryImageOfPage\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298#primaryimage\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/0_45GARp6LvdWmJ8En.jpg\",\"datePublished\":\"2026-02-19T21:59:35+00:00\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298\"]}]},{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298#primaryimage\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/0_45GARp6LvdWmJ8En.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/0_45GARp6LvdWmJ8En.jpg\",\"width\":1400,\"height\":800},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Shin AI Barazana ce ga Marubuta ko Ci Gaba?\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#website\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/\",\"name\":\"Taskar Nasaba\",\"description\":\"\",\"publisher\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization\"},\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"Organization\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization\",\"name\":\"Taskar Nasaba\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/\",\"logo\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/logo\/image\/\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/cropped-TN_WHITE.jpg-removebg-preview.png\",\"contentUrl\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/cropped-TN_WHITE.jpg-removebg-preview.png\",\"width\":343,\"height\":345,\"caption\":\"Taskar Nasaba\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/logo\/image\/\"}},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/44e1eb0350c3f1b57f525e9d3ebe4753\",\"name\":\"Salahuddeen Muhammad\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/image\/\",\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/11\/IMG-20191129-WA0036-100x100.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/11\/IMG-20191129-WA0036-100x100.jpg\",\"caption\":\"Salahuddeen Muhammad\"},\"description\":\"\u018aanjarida, marubuci, mai manufar bun\u0199asa harshen Hausa da al'adar da ba ta yi karan-tsaye a addini ba.\",\"sameAs\":[\"https:\/\/taskarnasaba.com\"],\"url\":\"https:\/\/taskarnasaba.com\/?author=1\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Shin AI Barazana ce ga Marubuta ko Ci Gaba?","robots":{"index":"noindex","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Shin AI Barazana ce ga Marubuta ko Ci Gaba?","og_description":"Shimfi\u0257a\/Abstract Wannan Mu\u0199ala ta yi nazari kan tasirin \u0198ir\u0199irarriyar Basira (Artificial Intelligence), ga Marubuta da Masana\u2019antar Wallafe-Wallafe. An duba fuska biyu na AI: yadda take zama barazana ta fuskar rasa ayyuka, rage \u0199imar aikin rubutu, da matsalolin ha\u0199\u0199in mallaka; da kuma yadda take zama ci gaba ta fuskar sau\u0199a\u0199a rubutu, tattara bayanai, da bu\u0257e sabbin [&hellip;]","og_url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298","og_site_name":"Taskar Nasaba","article_published_time":"2026-02-19T21:59:35+00:00","author":"Salahuddeen Muhammad","twitter_card":"summary_large_image","twitter_misc":{"Written by":"Salahuddeen Muhammad","Est. reading time":"6 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298"},"author":{"name":"Salahuddeen Muhammad","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/44e1eb0350c3f1b57f525e9d3ebe4753"},"headline":"Shin AI Barazana ce ga Marubuta ko Ci Gaba?","datePublished":"2026-02-19T21:59:35+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298"},"wordCount":1243,"commentCount":0,"publisher":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization"},"image":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/0_45GARp6LvdWmJ8En.jpg","keywords":["#AI #\u0198ir\u0199irarriyar Basira #Fasaha"],"articleSection":["Adabi"],"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"CommentAction","name":"Comment","target":["https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298#respond"]}]},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298","name":"Shin AI Barazana ce ga Marubuta ko Ci Gaba?","isPartOf":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#website"},"primaryImageOfPage":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298#primaryimage"},"image":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/0_45GARp6LvdWmJ8En.jpg","datePublished":"2026-02-19T21:59:35+00:00","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298#breadcrumb"},"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298"]}]},{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298#primaryimage","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/0_45GARp6LvdWmJ8En.jpg","contentUrl":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/0_45GARp6LvdWmJ8En.jpg","width":1400,"height":800},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?p=4298#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/taskarnasaba.com\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Shin AI Barazana ce ga Marubuta ko Ci Gaba?"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#website","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/","name":"Taskar Nasaba","description":"","publisher":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization"},"potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"Organization","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#organization","name":"Taskar Nasaba","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/","logo":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/logo\/image\/","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/cropped-TN_WHITE.jpg-removebg-preview.png","contentUrl":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/cropped-TN_WHITE.jpg-removebg-preview.png","width":343,"height":345,"caption":"Taskar Nasaba"},"image":{"@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/logo\/image\/"}},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/44e1eb0350c3f1b57f525e9d3ebe4753","name":"Salahuddeen Muhammad","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/taskarnasaba.com\/#\/schema\/person\/image\/","url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/11\/IMG-20191129-WA0036-100x100.jpg","contentUrl":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2024\/11\/IMG-20191129-WA0036-100x100.jpg","caption":"Salahuddeen Muhammad"},"description":"\u018aanjarida, marubuci, mai manufar bun\u0199asa harshen Hausa da al'adar da ba ta yi karan-tsaye a addini ba.","sameAs":["https:\/\/taskarnasaba.com"],"url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/?author=1"}]}},"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/taskarnasaba.com\/wp-content\/uploads\/2026\/02\/0_45GARp6LvdWmJ8En.jpg","jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4298","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcomments&post=4298"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/posts\/4298\/revisions"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=\/wp\/v2\/media\/4297"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fmedia&parent=4298"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Fcategories&post=4298"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/taskarnasaba.com\/index.php?rest_route=%2Fwp%2Fv2%2Ftags&post=4298"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}