Rana Kamar Ta Yau Yau Shekaru 33 da Rushewar Tarayyar Soviet A Ranar 26 ga Watan Disamba, na shekarar 1991 Tarayyar Soviet ta rushe a hukumance, wanda ya kawo ƙarshen Yaƙin... BY Salahuddeen Muhammad 26/12/2024 0 Comments
Rana Kamar Ta Yau Boxing Day: Washegarin Ranar Kirsimeti Me ya sa Ranar 26 ga Disamba ake kiranta da ‘Boxing Day?’ Wata al’ada ce da aka yarda da ita... BY Salahuddeen Muhammad 26/12/2024 0 Comments
Rana Kamar Ta Yau Bikin Ranar Kirsimeti A Rana mai kamar ta Yau, 25 ga Watan Disamba, a shekara ta 336 AD, Cocin Kirista a Roma ya... BY Salahuddeen Muhammad 25/12/2024 0 Comments
Jiya Da Yau Alh. Bashir Ottoman Tofa: Masanin Kimiyyar Sararin Samaniya A shafin Facebook kaɗai an yi amfani da sunan Bashir Tofa fiye da sau 33,000, ciki har da neman ƙarin... BY Salahuddeen Muhammad 23/12/2024 0 Comments
Rana Kamar Ta Yau Rasuwar Sarkin Kano Alh. Abdullahi Bayero A Rana mai kamar ta yau 23 ga Disambar 1953, Sarkin Kano Alhaji Abdullahi Bayero, ya rasu, wanda shi ne... BY Salahuddeen Muhammad 23/12/2024 0 Comments
Yawon Buɗe Ido Ayasofya: Shahararren Ginin Turkiyya mai Ɗimbin Tarihi Ana ci gaba da murnar shahararren ginin Turkiyya na ban mamaki wato ‘Masallacin Ayasofya,’ komawarsa Masallaci. Kewayen Masallacin Ayasofya. |Hoto:... BY Salahuddeen Muhammad 23/12/2024 0 Comments
Tarihi Bugun Littafin Al-kur’ani na Farko a Duniya Bugun littafin Al-kur’ani Mai Tsarki na farko a Duniya wadda aka buga da injin bugu ba rubutun hannu ba. Paganino... BY Salahuddeen Muhammad 23/12/2024 0 Comments
Al'ada Bikin La Tomatina na Ƙauyen Buñol da ke Valencia, Spain Bikin La Tomatina, da ake yi duk shekara a ƙauyen Buñol da ke Valencia na ƙasar Spain na samun halartar... BY Salahuddeen Muhammad 23/12/2024 0 Comments
Rai Dangin Goro Tatsuniya: Ƙarya Fure take ba Ƴaƴa Ga ta nan, ga ta nanku! An ce wata mata a wani ƙaramin Ƙauye ta jima tare da mijinta amma... BY Salahuddeen Muhammad 23/12/2024 0 Comments
Noma Da Kiwo Yadda Ake Kiwon Kifi a Sauƙaƙe Wannan kalma ta ‘Fishery’ ta na da mabambantan ma’anoni. Oxford Dictionary (2000), Encarta Dictionary (2009), Merriam-Webster Dictionary (2015), sun kalle... BY Salahuddeen Muhammad 18/12/2024 0 Comments
Dabbobi Me Kuka Sani Game da Dabbar Bodari? Ita dai wannan dabbar ana mata laƙabi da sunaye mabambanta kamar; Polecat Afrika, Zoril, Zorille, Zorilla, Cape Polecat, da kuma... BY Salahuddeen Muhammad 18/12/2024 2 Comments
Tarihi Hamadar Sahara: Waje Mafi Tsananin Zafi a ban-ƙasa Wannan Maƙala ce da ta yi bincike tare da jin ta bakin masana kan yankin da kuma wasu mutane da... BY Salahuddeen Muhammad 13/12/2024 0 Comments
Al'ada Yadda Bikin Kamun Kifi da Al’adun Gargajiya na Ƙabilar Nwonyo... Shi dai wannan biki ya na gudana ne a Jihar Taraba da ke Arewa maso Gabashin Najeriya, wadda ƙabilar Nwonyo... BY Salahuddeen Muhammad 13/12/2024 0 Comments
Yawon Buɗe Ido Chabbal Waadi: Wurin da Ya Fi Ko’ina Tudu a Najeriya Chabbal Waadi, (wadda aka fi sani da Dutsen Mutuwa), ya na cikin Najeriya kuma, ya na da tsayin mita 2,419... BY Salahuddeen Muhammad 13/12/2024 0 Comments
Tsimi Da Tanadi Dabino na Samun Tagomashi a Saudiyya Kasuwar Dabino a Saudiyya na bunƙasa, yayin da aka samu ƙaruwar riba da kashi 14% a shekarar da ta gabata... BY Salahuddeen Muhammad 13/12/2024 0 Comments