A nahiyar Afirka da ake alfahari da yalwar albarkatun ƙasa da yanayi, akwai wani ɓangare da ke fuskantar wata babbar barazana — Iska mai ɗauke da Ƙura da Hazo. Rahotanni
Rahotanni daga Hukumar Ƙidaya ta Ƙasa (NPC) sun nuna cewa, an yi rajistar haihuwar Yara sama da 36,000 a Jihar Kano, da ke Arewa maso Yammacin Najeriya, cikin watanni tara