Turmin Tsakar Gida William Masvinu Ya Lashe Gasar Mutumin Da Ya Fi Kowa... Wannan shi ne karo na biyar a jere da William Masvinu ke lashe gasar mutumin da ya fi kowa muni... BY Salahuddeen Muhammad 11/12/2024 0 Comments
Jiya Da Yau Sarauniya Abla Pokou: Uwar al’ummar Baoule na Côte d’Ivoire Sarauniya Pokou, ko Awura, Aura, ko Abla Pokou (ta yi sarauta c. 1750 – c. 1760) ita ce Sarauniya kuma... BY Salahuddeen Muhammad 11/12/2024 0 Comments
Kimiyya Da Fasaha Macen Ƙirƙirarriyar Fasaha ta Lashe Gasar Sarauniyar Kyau ta Duniya Wata ƴar ƙasar Maroko mai sa Hijabi da aka samar da ita da Ƙirƙirarriyar Fasaha ta yi nasarar lashe Gasar... BY Salahuddeen Muhammad 11/12/2024 0 Comments
Al'amuran Yau Da Kullum Rubutun Al-kur’ani da Siliki Irinsa na Farko a Duniya Wata ƙwararriyar mai zane-zanen fasaha ƴar ƙasar Azerbaijan mai shekaru 33, mai suna Tünzale Memmedzade, ta kasance mutum na farko... BY Salahuddeen Muhammad 11/12/2024 0 Comments
Tarihi Tushen Rikicin Palasɗinawa da Yahudawa Daga: Muhammad Cisse Matsalar abin da ya shafi Yahudawa da dangantakarsu da Gabas ta Tsakiya dai wata aba ce mai... BY Salahuddeen Muhammad 10/12/2024 0 Comments
Tarihi Tarihin Rikicin Ƙabilar Tutsi da Hutu a Rwanda An fara kisan kiyashi a Rwanda lokacin da aka harbo Jirgin Saman da ke ɗauke da Shugaban Rwanda Juvénal Habyarimana... BY Salahuddeen Muhammad 10/12/2024 0 Comments
Tarihi Juyin-Juya-Halin Ƙasar Iran Bayan juyin mulkin da Iran ta yi a shekarar 1953, Pahlavi ya haɗa kai da Amurka da Ƙasashen Yamma don... BY Salahuddeen Muhammad 10/12/2024 0 Comments
Tarihi Tarihin Yaƙin Basasar Syria Yaƙin Basasar Syria (Sham) dai wani Yaƙin Basasa ne mai ɓangarori da dama a Ƙasar Syria da ake gwabzawa tsakanin... BY Salahuddeen Muhammad 10/12/2024 0 Comments
Al'ada Hawan Sallah na Kano Ya Shiga Jerin Bukukuwan Tarihi na... Hukumar kula da al’adu da illimi ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNESCO), ta ayyana Hawan Daba na Jihar Kano da ke... BY Salahuddeen Muhammad 09/12/2024 0 Comments
Masarautu Tarihin Masarautar Katsina Wannan rubutu da ake karantawa zai ba mu ƙarin haske game da wannan gari na Katsina. Katsina, babbar Masarauta ce,... BY Salahuddeen Muhammad 09/12/2024 0 Comments
Rana Kamar Ta Yau Ranar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Duniya! Kowace shekara a ranar 9 ga Disamba, ita ce Ranar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Duniya. Ana amfani... BY Salahuddeen Muhammad 09/12/2024 0 Comments
Tarihi Musulunci a Ƙasar Hausa Babu wani takamaiman lokacin da za a iya bugun ƙirji a ce shi ne lokacin da Musulunci ya iso Ƙasar... BY Salahuddeen Muhammad 09/12/2024 0 Comments
Dabbobi Tsuntsuwa Mai shekaru 74 ta yi Ƙwai a Tsibirin Pacific Masana kimiyya sun soma kula da tsuntsuwar ne tun a shekarar 1956 a lokacin da take da shekaru biyar. Wata... BY Salahuddeen Muhammad 08/12/2024 0 Comments