Tarihi Tasirin Birnin Timbuktu a Cikin Tarihi Daga: Salahuddeen Muhammad Kaburan Waliyai da ɗimbin Littattafan tarihi a Timbuktu sun ɗaukaka sunan birnin da ke arewacin Ƙasar Mali.... BY Salahuddeen Muhammad 06/12/2024 0 Comments
Yawon Buɗe Ido Yawon Buɗe Ido na Samun Tagomashi a Ƙasar Masar Harkar yawon shaƙatawa ta kasance ɗaya daga cikin ginshiƙan tattalin arzikin ƙasar, wadda ta ɗauki kimanin kaso 12% na adadin... BY Salahuddeen Muhammad 05/12/2024 0 Comments
Jiya Da Yau Gimbiya Yennenga: Kakar Al’ummar Mossi na Burkina Faso Daga: Richard Tiéné (ATB/MNA) Gimbiya Yennenga, ta kasance jaruma a fagen yaƙi kuma ƙwararriya wajen hawa Doki. Ta bar tarihi... BY Salahuddeen Muhammad 05/12/2024 0 Comments
Turmin Tsakar Gida Tarrare: Mutumin Da Ya Kasa Daina Cin Abinci, Saboda Ba... A ƙarshen shekarun 1700s, akwai wani mutum a ƙasar Faransa wanda ke fama da yunwa marar iyaka kuma ya kasa... BY Salahuddeen Muhammad 05/12/2024 0 Comments
Tarihi Wani Yaƙi ne Mafi Tsaho a Tarihin Duniya? Yaƙi Tsakanin Ƙasar Ingila da Faransa 1337 zuwa 1453, Shekaru 166 ana Gwabzawa. Daga: Salahuddeen Muhammad Yaƙin shekaru 100 ya... BY Salahuddeen Muhammad 04/12/2024 0 Comments
Harshe Hidimar da Charles Henry Robinson Ya Yi Wa Harshen Hausa... Daga Salahuddeen Muhammad Shekaru 130yrs da suka gabata, a ranar Juma’a, 26 ga watan Yuni, na shekara ta 1891, John... BY Salahuddeen Muhammad 04/12/2024 0 Comments
Al'ada Yadda Bikin Bajekolin Fasahohin Ghana Ya Haskaka Yankin Volta Bikin na kwanaki uku ya nuna al’adun gargajiyar Ghana kana ɓude taron bikin ne daga gaɓar tekun garin Keta, ɗaya... BY Salahuddeen Muhammad 04/12/2024 0 Comments
Yawon Buɗe Ido Obudu Mountain Resort: Shahararren Wurin Shaƙatawa a Najeriya Tsaunin Obudu, (wadda a da ake kira da Obudu Cattle Ranch), wani kwari ne a rafin Oshie na tsaunukan Sankwala,... BY Salahuddeen Muhammad 03/12/2024 0 Comments
Rana Kamar Ta Yau Yau Shekaru 32 da Fara Tura Saƙo na ‘SMSC’ a... A Rana Mai Kamar Ta Yau Neil Papworth, Injiniya mai shekaru 22 da ke aiki a Sema Group Telecoms, ya... BY Salahuddeen Muhammad 03/12/2024 0 Comments
Dabbobi Gwaggon Biri Mafi Tsufa a Duniya ta Cika Shekaru 67 Gwaggon birin da ta fi tsufa a duniya, Fatou, ta cika shekaru 67 a Duniya a yayin da take tsare.... BY Salahuddeen Muhammad 03/12/2024 0 Comments
Turmin Tsakar Gida Babbar Magana! An Naɗa Akuya a Matsayin Shugaban Gari Wata al’umma a ƙauyen Nabankaha na Cote d’Ivoire, ta naɗa Akuya a matsayin shugaban garin. Bugu da ƙari, shi ne... BY Salahuddeen Muhammad 03/12/2024 0 Comments
Al'ada Shin Kayan Lefe Kyakkyawa ko Mummunar Al’ada Ce? Abdulmutallib A. Abubakar malami a sashen nazarin aikin Jarida a Jami’ar Maiduguri da ke jihar Barno kuma mai sharhi kan... BY Salahuddeen Muhammad 03/12/2024 0 Comments
Jiya Da Yau Taytu Betul: Shahararriyar Sarauniyar Sarakuna Taytu Betul ta kasance sarauniyar Habasha daga 1889 zuwa 1913 kuma matar sarki Menelik na biyu. Jarumi mai tasiri wajen... BY Salahuddeen Muhammad 03/12/2024 0 Comments
Tarihi Yadda Sauyin Yanayi Zai Rusa Wuraren Tarihin Afirka Tun daga zane-zanen Dutse da ke Kudancin Afirka zuwa Dalar da ke gefen Kogin Nilu, al’ummar da suka gabata sun... BY Salahuddeen Muhammad 03/12/2024 0 Comments