Al'amuran Yau Da Kullum An Gano Kayan Da Aka Rina a Zamanin Annabi Dauda Masana kimiyyar haƙar kayan tarihi ƴan Ƙasar Isra’ila sun gano wani rinin launin Shuni ko “purple” a jikin wani ƙyalle... BY Salahuddeen Muhammad 03/12/2024 0 Comments
Al'amuran Yau Da Kullum Mutum Mafi Tsufa a Duniya ya Mutu! John Alfred Tinniswood ya mutu ne ranar Litinin a gidan kula da tsofaffi na Southport da ke Ƙasar Ingila. An... BY Salahuddeen Muhammad 29/11/2024 0 Comments
Dausayin Masoya Labarin Wasu Masoya Ɗan India da Ƴar Pakistan da Suka... A watan Janairun 2023, an kama wani Ba’indiye da ya taimaka wa wata ƴar Pakistan da ta shiga ƙasar ba... BY Salahuddeen Muhammad 28/11/2024 2 Comments
Rai Dangin Goro Tarko: Labarin Ɓera da Sauran Ƴan’uwansa Dabbobi Daga cikin raminsa, Ɓera na kallon sa’adda maigida ke ta cuku-cukun haɗa masa tarko. Da ya gama sai Ɓera ya... BY Salahuddeen Muhammad 28/11/2024 0 Comments
Turmin Tsakar Gida Musaboni Hosono: Ɗanƙasar Japan Guda Ɗaya Tal da ya Tsira... Wanann shi ne Musaboni Hosono. Ɗan asalin Ƙasar Japan guda ɗaya tal da ya tsira daga haɗarin Jirgirn Ruwan Titanic... BY Salahuddeen Muhammad 28/11/2024 0 Comments
Kimiyya Da Fasaha Yadda Ƙirƙirarriyar Basira ta Artificial Intelligence za ta Shafi Ayyuka... Bankin ci gaban Afirka (Africa Development Bank) ya yi hasashen cewa kimanin Matasa Miliyan 100 da ke Nahiyar ba za... BY Salahuddeen Muhammad 28/11/2024 0 Comments
Tsirrai Amfanin Magarya ga Lafiyar Ɗan’adam Magarya, wadda ƙananan ƴaƴan Itaciya ce, ana samunta a ko’ina a sassan Duniya. Waɗannan ƴaƴan itaciyar ba kawai tushen ƴaƴan... BY Salahuddeen Muhammad 28/11/2024 0 Comments
Noma Da Kiwo Noma: Na Duƙe Tsohon Ciniki Aikin gona shi ne dukkan abin da ya shafi Noma da Kiwo, wanda idan aka faɗaɗa shi zai zama ke... BY Salahuddeen Muhammad 28/11/2024 0 Comments
Kiwon Lafiya Ko Kun San Ƙwaƙular Kunne na Haifar da Matsalar Ji? Kunne wani ɓangare ne mai muhimmanci a jikin ɗan’adam wanda ya kamata a kula da shi. Kunnuwanmu na da mahimmanci... BY Salahuddeen Muhammad 28/11/2024 0 Comments
Harshe Yadda Katrina Esau, Ke Ƙoƙarin Ceto Tsohon Harshen Afirka ta... N|uu ɗaya ne daga cikin tsoffin Harsunan Afirka ta Kudu (South Africa), kuma ya na dab da ƙarewa. Amma Katrina... BY Salahuddeen Muhammad 26/11/2024 0 Comments
Al'ada Bikin Guérewol na Ƙabilar Wodaabe a Jamhuriyar Nijar Bikin Guérewol wata gasa ce ta al’adar neman aure da ake yi a kowace shekara tsakanin al’ummar Wodaabe Fula na... BY Salahuddeen Muhammad 26/11/2024 0 Comments
Adabi Matakan Rubuta Ƙagaggun Labarai Idan aka ce matakan rubuta ƙagaggun labarai, ana nufin hanyoyi ko dabaru ko wasu tubala ko kuma wasu abubuwa da... BY Salahuddeen Muhammad 24/11/2024 0 Comments
Dabbobi Ɗankunya: Ɗaya Daga Cikin Dabbobi Mafi Muhimmanci a Duniya Wannan dabbar ita ake kira a Hausa da Batoyi, wasu kuma su na kiranta da Ɗankunya (Pengolin). Bugu da ƙari,... BY Salahuddeen Muhammad 13/11/2024 0 Comments
Jiya Da Yau Tarihin Sheikh Sharif Ibrahim Saleh Al-Hussaini CON, RTA Fitaccen malamin addinin Musulunci a Najeriya, wadda ya rubuta fiye da Littattafai 400 na addinin Musulunci. Malamin, wadda jigo ne... BY Salahuddeen Muhammad 11/10/2024 0 Comments
Yawon Buɗe Ido Madyan: Garin Annabi Shu’aib (AS) Madyan, garin mutanen Annabi Shu’aib AS, ya na nan a Al-Bada’a, yankin Tabuk a Arewa maso Yammacin ƙasashen Larabawa a... BY Salahuddeen Muhammad 11/10/2024 0 Comments