Tsuntsuwa Mai shekaru 74 ta yi Ƙwai a Tsibirin Pacific
Masana kimiyya sun soma kula da tsuntsuwar ne tun a shekarar 1956 a lokacin da take da shekaru biyar. Wata tsuntsuwa wadda masana kimiyya suka yi amanna cewa, ita ce mafi tsufa a Duniya ta saki Ƙwai, kamar yadda masana suka tabbatar. Hukumar Kula da Kifaye da Namun Dawa ta Amurka ta ɗauki hotonta a […]














