Ku Kasance Tare da Mu!

Yi rijista don samun sabbin labaranmu nan take!

Tsimi Da Tanadi

Sharhi: Tattalin Arziki

Tattalin Arziƙi (Economy) ya dogara ne a kan samar da Abinci, Sutura, Ayyuka, Kiwon Lafiya, Ilimi, Gine-Gine da sauransu, da kuma rarraba su, da cinikayyarsu har zuwa ga amfani da su ga al’umma. Tattalin arziƙi shi ne bunƙasa, aiwatarwa da haɓɓaka ayyukan da ke kawo ci gaban ƙasa, ta hanƴar dogara a kan fitar da […]