Ku Kasance Tare da Mu!

Yi rijista don samun sabbin labaranmu nan take!

Tsirrai

Amfanin Magarya ga Lafiyar Ɗan’adam

Magarya, wadda ƙananan ƴaƴan Itaciya ce, ana samunta a ko’ina a sassan Duniya. Waɗannan ƴaƴan itaciyar ba kawai tushen ƴaƴan itatuwa ba ce, amma kuma su na da kaddarorin sinadarin Magani a tattare da su. Tare da ɗanɗano mai daɗi, Mutane kan yi amfani da Magarya bayan an busar da ita. Haka nan, bayan ƴaƴan […]

Noma Da Kiwo

Noma: Na Duƙe Tsohon Ciniki

Aikin gona shi ne dukkan abin da ya shafi Noma da Kiwo, wanda idan aka faɗaɗa shi zai zama ke nan ya ƙunshi gyaran gona, shuka, Noma, kiwon Dabbobi, Tsuntsaye, Kifaye, da sauran abubuwa. Wannan fanni na aikin gona, fanni ne mai faɗin gaske kuma mai daɗaɗɗen tarihi a Duniya. Ya na daga cikin sana’o’i […]

Adabi

Matakan Rubuta Ƙagaggun Labarai

Idan aka ce matakan rubuta ƙagaggun labarai, ana nufin hanyoyi ko dabaru ko wasu tubala ko kuma wasu abubuwa da ake so mai rubuta ƙagaggun labarai ya tanada ko ya yi amfani da su a duk lokacin da ya tashi rubuta ire-iren waɗannan ƙagaggun labarai, don haka a wannan ɓangare za mu duba ire-iren matakai […]

Masarautu

Tarihin Masarautar Pindiga

Daga: Faruk Tahir Maigari ✍️ Pindiga, babban Birnin Masarautar Pindiga ne da ke Ƙaramar Hukumar Akko a Jihar Gombe, da ke Arewa maso Gabashin Najeriya. Pindiga, gari ne mai cike da tarihi mai ban sha’awa wadda Jukunawa suka kafa a tsakanin ƙarni na 16-17. Ƙauyen ya fara ne da wasu tsirarun mutane da ke zaune […]