Ku Kasance Tare da Mu!

Yi rijista don samun sabbin labaranmu nan take!

Yawon Buɗe Ido

Madyan: Garin Annabi Shu’aib (AS)

Madyan, garin mutanen Annabi Shu’aib AS, ya na nan a Al-Bada’a, yankin Tabuk a Arewa maso Yammacin ƙasashen Larabawa a Gabashin Gaɓar Tekun Aqqba a kan Bahar Maliya. Har ila yau, Madyan ya kasance wurin binciken kayan tarihi da ke Arewa maso Yammacin Larabawa, a yankin Tabuk, Saudi Arabiya ta yanzu. Wurin ya ƙunshi gidaje […]

Tarihi

Tarihin Ƙabilar Fulani

Fulani, suna ne na ƙabilar Fulɓe a Hausance. Ƙabila ce wadda take magana da harshen, Fillanci ko Fulatanci, abin da su Fulanin da kansu suka kira ‘Fulfulde.’ Sannan kuma wannan kalma ta Fillanci ko Fulatanci ta na ɗaukar ma’ana ta halayyyar Fulani ta alkunya, jarumtaka, haƙuri da makamantansu. Amma asalin sunan nasu shi Fullo ga […]