Fitowar Takardar Naira Ashirin, a 1977
A Rana Mai Kamar ta Yau, 11 ga Watan Fabrairu na shekarar 1977, aka fitar da sabon takardar Kuɗi na Naira Ashirin (N20). Gabatarwa a lokacin ya zama dole a sakamakon ƙaruwar kuɗaɗen shiga a cikin Kasar; da fifiko ga tsabar Kuɗin ma’amaloli da kuma buƙatar sauƙaƙawa, ita ce mafi girman daraja da aka gabatar […]













