Tarihi

Tarihin Juyin Mulki na Farko a Najeriya

A ranar 15 ga watan Janairun 1966, yayin Juyin Mulki ƙarƙashin jagorancin Manjo Emmanuel Ifeajuna da Manjo Nzeogwu, da sauransu, inda aka ƙashe manyan shugabannin Siyasa da suka haɗa da; Firaministan Najeriya na farko, Sir. Abubakar Tafawa Ɓalewa, da Firimiyan Jihar Arewa Ahmadu Bello Sardaunan Sakkwato, da kuma wasu jagororin Ƙasar 22. Kamar yadda a […]

Jiya Da Yau

Gwanki Sha Bara: Murtala Ramat Muhammed

Tarihin Tsohon Shugaban Gwamnatin Mulkin Sojan Najeriya Marigayi Janar Murtala Ramat Muhammed Wane ne Janar Murtala? Murtala Ramat Muhammed GCFR, wani Jami’in Sojan Najeriya ne kuma Shugaban Ƙasa na huɗu na Najeriya. Ya jagoranci Juyin Mulkin shekarar 1966 na Najeriya wajen kifar da Mulkin Soja na Johnson Aguiyi-Ironsi, kuma ya yi fice a lokacin Yaƙin Basasar […]

Al'ada

Al’adar Yanke Yatsa na Ƙabilar Dani

Dani, ƙabila ce da ke tsakiyar tsaunukan Yammacin New Guinea a cikin ƙwarin Baliem Valley, Highland Papua, na Ƙasar Indonisiya. Wani ɗanƙabilar Dani. |Hoto: Pulse Kusan mutane 100,000 suke zaune a cikin kwarin Baliem, wadda ya ƙunshi wakilan ƙabilun Dani. Wasu ƴan ƙabilar Dani, a yayin gudanar da bukukuwan al’ada. |Hoto: Pulse Har ila yau, […]

Turmin Tsakar Gida

Dr. Rachel Siu: Likitar Dabbobi Wacce ta Gayyaci Macijiya Bikin Aurenta

Rachel Siu, mai shekaru 26, da mijinta Eric, mai shekaru 31, sun gayyaci macizai da sauran Dabbobi zuwa bikin ɗaurin aurensu a Gidan Ajiyar Namun Daji (Zoo). Ba’amirkiya Rachel da mijinta Eric na sha’awar Dabbobi matuƙa, har ma sun gayyaci wata Mesa mai suna “Lucy,” don ta halarci bikin aurensu. Ma’auratan masu sha’awar dabbobi sun […]

Al'amuran Yau Da Kullum

Dr. Maryam ta Zama Farfesa Mace ta Farko kan Magungunan Gargajiya da Al’adun Hausa

Daga: Muhammad da Nazir Adam Ibrahim Majalisar Gudanarwar Jami’ar Bayero da ke Kano, ta amince da ɗaga darajar Dr. Maryam Mansur Yola, ta Sashen Koyar da Harsunan Najeriya, da ke Jami’ar zuwa matsayin Farfesar Magungunan Gargajiya da Al’adu, kamar yadda wata sanarwa da Jami’ar ta fitar a ranar Juma’a 27 ga Disamba, 2024 ta bayyana. […]