Yau Naira ta Cika Shekaru 51 da Ƙirƙirowa
A Ranar ɗaya ga watan Janairu, na shekarar 1973, a zamanin Gwamnatin Mulkin Soja, ta Janar Yakubu aka fara amfani da takardun Kuɗi na Naira da Kwabo, wanda Kwabo 100 shi ne zai baka Naira Ɗaya, a wannan Rana aka fara fitar da Naira da Kwabo, inda aka maye gurbin Fam ɗaya a kan Naira […]














