Cikakken Tarihin Wanzuwar Daular Borno
Daga: Awwal Ahmad Janyau Daular Borno tsohuwar Daula ce a Afirka da aka kafa tun kafin Ƙarni na 10, wacce ta haɗa da yankunan da yanzu ke cikin Najeriya da Nijar da Chadi da Kamaru da Sudan har Libya. Shehun Borno na yanzu Abubakar Ibn Umar Garbai. Daular Kanem ta El-Kanemi ta samo asali ne […]














