Shin Kayan Lefe Kyakkyawa ko Mummunar Al’ada Ce?
Abdulmutallib A. Abubakar malami a sashen nazarin aikin Jarida a Jami’ar Maiduguri da ke jihar Barno kuma mai sharhi kan lamurran yau da kullum. Ra’ayin da ke cikin maƙalar na wanda ya rubuta ta ne, ba na Taskar Nasaba ba. Lefe wata al’ada ce da al’ummar Hausawa suke gunanarwa a lokacin da ake shirye-shiyen yin aure […]














