Béhanzin: Sarkin Afirka da Tarihin Duniya ba Zai Manta da Shi ba
Isidore KouwonouBBC News Afrique, Dakar Rayuwarsa ta zama abar koyi ga ɗimbin Mutane, in da har masu shirya Fina-finai da dama suka shirya Fim kan tarihinsa, musamman kan assasa Rundunar Soji ta mata a masarautarsa da ake kira “Agodjié” ko “Amazon’s.” A Fina-finai irin su “Black Panther” da “The Woman King,” an nuna irin ƙwazo […]
