Turawa Biyar da suka bai wa Harshen Hausa Gudunmowa
A duk lokacin da aka yi maganar ci gaban harshen Hausa dole ne a yi batun rubutu da karatu a cikin harshen. A yanzu haka harshen Hausa na cikin manyan Harsunan Duniya da ake amfani da su a kafafen yaɗa labarai a Duniya da shafukan sada zumunta. An fara karatu da rubutu irin na Boko […]
