Jamal Gamal Abdel Nasseer: Mutumin da ya Fara Juyin Mulki a Afirka
A duk lokacin da aka yi batun Juyin Mulki a nahiyar Afirka, mutumin da ke fara faɗowa a ran jama’a shi ne Janar Gamal Abdel Nasser, Soja ɗan ƙasar Misra da ya fara hamɓare wata Gwamnati a nahiyar Afirka a 1952. Kuma tun daga lokacin ne nahiyar Afirka ke fuskantar Juyin Mulki, in da zuwa […]
