Mansa Musa: Sarki Mafi Arziki a Tarihin Duniya
Sarkin Daular Mali, Mansa Musa ya kasance mutum mafi ƙarfin arziki da aka taɓa samu a Duniya, wadatarsa ta ba shi damar bunƙasa Birnin Timbuktu. Ya Yi Sarauta Tsakanin Shekarar 1313 zuwa 1337 An haifi Mansa Musa a shekara ta 1280 a garin Manden. Kodayake, ana yawan kiran shi da ‘Kankan Musa,’ amma ainihin sunansa […]
