Rikicin Gabas ta Tsakiya Ya Sabbaba Ƙarin Farashin Kayayyakin Abinci – AFAN
Ƙungiyar Manoma ta Najeriya (AFAN) ta yi gargaɗi cewa, hauhawar farashin Mai da ke faruwa sakamakon rikicin Gabas ta Tsakiya zai haifar da tsananin tashin farashin kayan Abinci a Najeriya. Shugaban ƙungiyar, Mohammed Magaji, ya bayyana cewar, Man Fetur ya na da muhimmanci sosai ga noma — ana amfani da shi wajen ban ruwa, sarrafa […]
