Yadda aka kafa Isra’ila a tsakiyar Larabawa da Tsagin Yankin Palasɗinawa
Duk da cewa rikici tsakanin Isra’ila da Palaɗinawa a Gabas ta Tsakiya ya shafe tsawon shekaru ana fama da shi, har yanzu damuwa kawai ake nunawa ba tare da samar da mafita ba. Isra’ila, wadda aka kafa shekaru 75 da suka wuce ta zamo mai ƙarfin faɗa a ji, a yankin, yayin da Falasɗinawa ke […]
