Appolonia: Daular Afirka da Ta Ƙi Bunƙasa Cinikin Bayi na Tekun Atlantika
Cinikin bayi na Tekun Atlantika ya kasance ɗaya daga cikin manyan harkokin kasuwanci mafi muni a tarihin Duniya, wanda ya gudana daga farkon ƙarni na 16 zuwa tsakiyar ƙarni na 19. A wannan lokaci, sama da Mutane Miliyan 12.5 daga Afirka aka tilasta musu shiga bautar da aka kai zuwa nahiyoyi daban-daban. Sai dai tarihin […]
