Cocin Ingila ya Sake Jaddada Asusun Fam Miliyan 100 Kan Cinikin Bayi
Shugabar Cocin Ingila Dame Sarah Mullally, ta sake jaddada aniyar ci gaba da aiwatar da asusun Fam Miliyan 100 da aka tanada domin tallafa wa al’ummomin da har yanzu suke fama da illolin Cinikin Bayi na Tekun Atlantika, wanda ‘Church of England‘ ya amince ta na da hannu a tarihinsa. Dame Sarah ta bayyana hakan […]














