Ku Kasance Tare da Mu!

Yi rijista don samun sabbin labaranmu nan take!

Tarihi

Tarihin Kwalejin Barewa

Tarihin Kwalejin Barewa (Barewa College) na daga cikin manyan tarihin ilimi a Arewacin Najeriya. Makarantar ta taka muhimmiyar rawa wajen samar da Shugabanni, Malamai, jami’an Gwamnati, da manyan Mutane da suka bayar da gagarumar gudunmowa ga ci gaban Najeriya tun kafin samun Ƴancin Kai har zuwa yau. Wannan Makaranta mai tsohon tarihi, ita ce Makaranta […]