Tarihin Daular Kabawan Kanta: Daga Surame Zuwa Argungu
Gabatarwa Daular Kabi na daga cikin manyan daulolin da suka yi fice a tarihin Yammacin Sudan da kuma ƙasar Hausa kafin zuwan Turawan Mulkin Mallaka. Daular ta shahara saboda ƙarfin mayaƙanta, faɗin yankunan da ta mallaka, da kuma rawar da ta taka a harkokin siyasa, kasuwanci da yaƙe-yaƙe a tsakanin ƙarni na 15 zuwa na […]
