Indiya Ta Zama Ta Farko a Duniya wajen Yawon Buɗe Ido a 2026
Ƙasar Indiya ta zama ta farko a Duniya a fannin Yawon Buɗe ido na ababen Tarihi (Heritage Tourism) a shekarar 2026, in da ta zarce ƙasashe masu suna a wannan fanni kamar; Faransa, Peru, Spaniya, da kuma Saudi Arabiya. Rahotanni daga Hukumomin Yawon Buɗe Ido sun nuna cewa, Indiya ta samu wannan matsayi ne saboda […]
