Tarihin Yahudawa da Nasara a Makka da Madina har zuwan Musulunci
Duk da cewa, a yanzu ƙasar Hijaz gaba ɗaya ba ta da mabiya addinin Yahudanci da Kiristanci da duk wani addini ban da Musulunci, in ban da wasu maziyarta da ma’aikata daga ƙasashen waje, amma tarihin waɗannan addinai guda biyu a garuruwan Musulunci guda biyu mafi tsarki, Makka da Madina, ya daɗe sosai, a cewar […]
