Rana Kamar ta Yau: Musulmi sun ci Garin Makkah
A ranar 20 ga watan Ramadan, shekara ta 8 bayan Hijira (630 Miladiyya) ne Musulmai ƙarkashin jagorancin Annabi Muhammadu (SAW) suka ci garin Makka tare da rundunar Sahabbai kusan 10,000, ba tare da zubar da jini ba. Wannan nasara ta kawo ƙarshen rikicin da aka shafe shekaru ana yi tsakanin Musulmai da Quraysh, tare da […]
