Babban Bala’in Sahara: Mafarkin Faransa na Layin Dogon Jirgin Ƙasa Ya Tarwatse
A tarihin Duniya, ƙarni na 19 ya kasance lokaci na gagarumin sauye-sauye—lokacin da ƙasashen Turai suka shiga fafatawar neman iko, arziki, da faɗaɗa tasiri a Duniya. Wannan lokaci ne da aka cika da manyan ayyuka na fasaha da gine-gine, kamar layukan Dogon Jirgin Ƙasa da suka haɗa Birane da Ƙasashe, domin sauya yanayin kasuwanci da […]
