Tushen Rikicin Palasɗinawa da Yahudawan Isra’ila
Matsalar Yahudawa da dangantakarsu da yankin Gabas ta Tsakiya lamarin ne mai daɗaɗɗen tarihi. Tun kafin haihuwar Annabi Musa (A.S), a zamanin Annabi Ibrahim (A.S), wannan yanki na Palasɗinu, Iraƙi, Siriya da Misra ya kasance Cibiya ta zamantakewa da addini a Duniya baki ɗaya. Annabi Ibrahim (A.S) ya na da ƴaƴa biyu masu tasiri a […]
