Ɗalibar Najeriya ta Samu Lambar Yabo ta Duniya a Fagen Fasaha
Ɗalibar Najeriya ta ƙera Na’urar gano Tsatsa mai amfani da Ƙirƙirarriyar Basira (Artificial Intelligence) Ɗalibar digirin-digirgir (PhD) ƴar Najeriya daga Kano, Maimuna Umar Zarewa, ta samu babbar nasara a fagen kimiyya bayan ta lashe kyautar Duniya ta “Carbon Neutrality Cup.” In da aka Gudanar da Gasar An shirya gasar ne ƙarƙashin jagorancin Gulf Petrochemicals and […]
