Shin AI Barazana ce ga Marubuta ko Ci Gaba?
Shimfiɗa/Abstract Wannan Muƙala ta yi nazari kan tasirin Ƙirƙirarriyar Basira (Artificial Intelligence), ga Marubuta da Masana’antar Wallafe-Wallafe. An duba fuska biyu na AI: yadda take zama barazana ta fuskar rasa ayyuka, rage ƙimar aikin rubutu, da matsalolin haƙƙin mallaka; da kuma yadda take zama ci gaba ta fuskar sauƙaƙa rubutu, tattara bayanai, da buɗe sabbin […]
