Gwamnatin Netherlands ta mayar wa Najeriya kayayyakin tarihi 199 da aka sace
Gwamnatin ƙasar Netherland ta mayar wa Najeriya wasu kayayyakin tarihi 119 da aka sace lokacin da Birtaniya ta ci Daular Benin da yaƙi a 1897. Waɗannan na ɗaya daga cikin kayayyaki mafiya yawa da aka mayar wa Najeriya tun bayan mamaye tsohuwar Daular. Netherlands za ta mayar wa Najeriya kayan tarihi da Turawan Mulkin Mallaka […]
