Yadda aka gudanar da bikin Kamun Kifi na Argungu
Rahoto – Salahuddeen Muhammad Bikin Kamun Kifi na Argungu na daga cikin manyan bukukuwan al’adu da suka fi shahara a Najeriya da ma Afirka baki ɗaya. Ana gudanar da shi a Garin Argungu da ke Jihar Kabi, da ke Arewa maso Yammacin Najeriya. In da yake zama wata muhimmiyar alama ta tarihi, haɗin kai da […]
