Ku Kasance Tare da Mu!

Yi rijista don samun sabbin labaranmu nan take!

Al'amuran Yau Da Kullum

An Samu Mutuwar Aure 999 Cikin Shekara Ɗaya a Kano – IHRC

Wani rahoto da Ƙungiyar Kare Haƙƙoƙin Ɗan’Adam ta ‘International Human Rights Commission’ (IHRC), reshen Jihar Kano ta fitar, ya nuna matuƙar ƙaruwa a yawan mutuwar Aure a tsakanin shekarun 2022 zuwa 2023 a Jihar, da ke Arewa maso Yammacin Najeriya. Cikin sanarwar da babban jami’in ƙungiyar a Kano, Kwamared Hafiz Sunusi Sanka, ya sanya wa […]