Wace Irin Rayuwa Ayatollah Khamenei ya yi a Doron-ƙasa?
An kashe Ayatollah Ali Khamenei a harin ranar farko (1/02/25) da Amurka da Isra’ila suka kai Iran, kamar yadda shugaba Donald Trump ya sanar. Mutuwar jagoran mai shekaru 86, wanda ya yi shugabanci sama da shekaru 30, ta kawo ƙarshen wani dogon zamani a tarihin Jamhuriyar Musulunci ta Iran tun bayan Juyin-Juya-Hali na 1979. Iran […]
