Iskar Ƙasar Chadi ce Mafi Muni da Rashin Inganci a Afirka a 2025
A nahiyar Afirka da ake alfahari da yalwar albarkatun ƙasa da yanayi, akwai wani ɓangare da ke fuskantar wata babbar barazana — Iska mai ɗauke da Ƙura da Hazo. Rahotanni na baya-bayan nan sun nuna cewa, Ƙasar Chadi na daga cikin wuraren da wannan matsala ta fi ƙamari a shekarar 2025. Amma tambayar ita ce; […]
