Ku Kasance Tare da Mu!

Yi rijista don samun sabbin labaranmu nan take!

Jiya Da Yau

Dr. Hamid Choi Kil, Mafassarin Al-kur’ani na Farko a Harshen Korean

A tarihin yaɗuwar Musulunci a Gabashin Asiya, akwai wasu Mutane da suka tsaya tamkar gada tsakanin al’adu da addini. Ɗaya daga cikin fitattun su shi ne Dr. Hamid Choi Kil — Malami, Masani, Jagora, Mafassari, wanda ya taka muhimmiyar rawa wajen kawo Al‑Kur’ani da Hadisan Sahih al‑Bukhari cikin Harshen Korean.         Tarihi da Ilimin Farko […]