An Yanke wa Shugaban Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Congo Hukuncin Ɗaurin Rai da Rai
Kotun ƙasar Jamhuriyar Congo ta yanke wa Shugaban Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta ƙasar, Jean‑Guy Blaise Mayolas, hukuncin ɗaurin rai da rai a Gidan Yari, bayan an same shi da laifin karkatar da kuɗaɗen tallafin Ƙwallon Ƙafa da suka kai Dala Miliyan 1.3. Rahotanni sun ce, an yanke hukuncin ne tare da Matarsa da Ɗansa, bayan […]
