Beyoncé, Dr. Dre, Roger Federer Sun Shiga Jerin Attajirai 390 na Duniya
Sabbin Attajirai 390 Sun Shiga Jerin Attajiran Duniya a 2026 — Beyoncé, Dr. Dre da Roger Federer na Cikin Kundin Mujallar Forbes ta bayyana cewa, a cikin shekara guda kacal, Duniya ta samu sabbin attajirai 390 da suka shiga jerin masu dukiyar da ta kai Dala Biliyan Ɗaya ko fiye. Wannan na nufin; kusan kowace […]
