Hauhawar Farashin Kayayyaki a Najeriya ya Ragu – NBS
Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa, (NBS), ta bayyana cewa, hauhawar farashin kaya (inflation) a Najeriya ya ci gaba da sauka, in da ta kai kashi 15.1% a watan Janairu 2026, daga kashi 15.15% da aka samu a watan Disamba 2025. Rahoton ya nuna raguwar kashi 0.05% idan aka kwatanta da watan da ya gabata (Janairu), abin […]
