Kuɗaɗen Duniya Mafi Ƙarfi – Janairu 2026
Ƙarfi ko rauni na kuɗi ya na nuna tsayayyen tattalin arziki, kyakkyawan tsarin kuɗi, da amincewar masu zuba jari. A duniya, wasu Ƙasashe sun kiyaye ƙarfin kuɗinsu sosai idan aka kwatanta da Dalar Amurka, sakamakon kyakkyawan shugabanci, manufofi masu inganci, da ci gaban tattalin arziki mai ɗorewa. A cewar Forbes Currency Calculator, ga kuɗaɗen Duniya […]
