Cutar Lassa: Mutane 44 Sun Kamu, 6 Sun Rasu Cikin Mako Ɗaya a Najeriya
Cibiyar Yaƙi da Cututtuka da Kariya ta Ƙasa a Najeriya (NCDC) ta sanar da ƙarin ɓullar zazzaɓin Lassa a faɗin Ƙasar. Hukumar ta tabbatar da sabbin mutane 44 da suka kamu da cutar tare da mutuwar mutum shida a mako na biyar na shekarar 2026. Sabbin masu kamuwa da cutar sun fito ne daga jihohi […]
