NiMet Ta Yi Hasashen Ƙura Da Hazo Na Kwana Uku a Najeriya
Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi hasashen cewa za a samu yanayin Ƙura da Hazo a sassa daban-daban na Najeriya na tsawon kwanaki uku, daga Talata zuwa Alhamis. A cikin rahoton Yanayi da hukumar ta fitar a Abuja, NiMet ta bayyana cewa, za a samu matsakaicin Ƙura da Hazo a yankin Arewacin Najeriya, […]
