Damina za ta faɗa da wuri – NiMet
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet), ta yi hasashen cewa wasu jihohin Ƙasar za su fara samun Ruwan Sama da wuri a shekarar 2026. Sai dai, hukumar ta yi gargaɗi ga Manoma da ka da su yi gaggawar fara shuka, domin har yanzu ba a shiga cikakkiyar Damina ba. Ministan Harkokin Sufurin Jiragen Sama […]
