Za a Soma bai wa Raƙuma Fasfo a Ƙasar Saudiyya
Sabon tsarin tantancewar zai inganta kiwo, kasuwanci da kare Raƙuma a Ƙasar. Ƙasar Saudiyya, ta sanar da shirin fara bai wa raƙuma fasfo na musamman, wani tsari da aka tsara domin tantancewa, kula da lafiya da kuma daidaita kasuwancin raƙuma a faɗin Ƙasar. A cewar hukumomin da ke da alhakin kula da harkokin kiwon Dabbobi, […]
